Emir of Banyam crowned Hajiya Rukayya Abubakar Mahmud as “Sarauniyar Banyam” in Taraba
From Ali Rabiu Ali, Dutse The Emir of Banyam in Darofai district of Karim Lamido local government of Taraba state Alhaji garba Ibrahim, has crowned...
Gwamnan Osun, Adeleke ya sauke sarakuna 3
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya sauke wasu sarakuna uku da tsohon gwamna, Adegboyega Oyetola ya naɗa. Tsohon Gwamna Oyetola ya naɗa sarakuna da dama...
Har Yanzu Ina Takara a Jam’iyar PRP Saboda Akida Nake Siyasa Ba Don Kasuwanci Ba—-Nisiru Milo
Dan takarar dan majalisar tarayyar Nijeriya dake son ya wakilci Sakkwato ta Kudu data Arewa cikin jam’iyar PRP a zaben 2023, Honarabul Nasiru Jibril...
Mafara, Maru, Bungudu, Gusau Other PDP Members Welcomes Dr, Dauda Lawal Dare
By Aminu Abdullahi Gusau. People of Mafara, Bakura, Maru Bungudu, Gusau and other Local Government Areas of Zamfara state especially members and supporters of the...
Kotu Ta Daure Mutumin da Aka Kama da Katin Zabe 101 a Sakkwato Shekara Daya Gidan Yari
Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) tace mutumin da aka kama da Katin zaɓe 101 a Sakkwato, Nasiru Idris, Kotu ta yanke masa hukuncin...
Matsalar Almajiranci a Wannan Zamani Da Hanyoyin Magance Ta
Almajiranci wani tsari ne na neman ilimin addinin Musulunci a kasar Hausa. kalmar ‘Almajiri’ kalma ce ta Larabci, wadda ta samo asali daga kalmar...
Mashawarci Na Musamman Ga Tambuwal Ya Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC
Mai baiwa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Shawara kan Sokoto Marshall jami'an tsaro mallakar jiha Alhaji Bello Malami Tambuwal ya sauya sheka daga jam'iyar PDP...
2023: Jam’iyyar PDP Mai Hamayya A Najeriya Ta Kama Hanyar Wargajewa A Jihar Kebbi
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Alamu na cigaba da nuna cewa wankin hula yana neman kai jam'iyyar PDP rana a jihar Kebbi a dai-dai lokacin da...
PRP ta rushe shugabanninta sun haɗe da APC a Sakkwato
Yayin da ‘yan watanni ya rage a gudanar da zabukan 2023, daukacin jam’iyyar PDP ta Jihar Sakkwato ya ruguje ta haɗe da jam’iyyar APC...
PRP COLLAPSES IN SOKOTO AS ITS LEADERS DECAMP TO APC
Leadership of the People's Redemption Party( PRP) in Sokoto State under its gubernatorial candidate, Hon. Sa'idu Muhammad Gumburawa has defected from the party to...











