Dillalan Man Fetur A Fadin Najeriya Sun Tsunduma Yajin Aiki

0

Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN) ta umarci mambobinta a fadin kasar nan da su tsunduma yajin aiki daga yanzu har sai abin...

Tinubu Ya Dage Yakin Neman Zabensa  a Oyo Saboda Karancin Mai Da Naira

0

  Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dage gangamin kamfen dinta na shugaban kasa da aka shirya yi a jihar Oyo a ranar Talata, 7...

Karancin Naira: Jihar Zamfara Da Wasu 2 Sun Maka Buhari Kotu

0

Wasu jihohin Arewa uku sun juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya kan manufarsa na sauya takardun naira inda suka maka shi a kotun koli.  Channels...

Kotun Koli Ta Zayyano Hujjojin Da Ahmad Lawan Ne Dan Takarar APC Ba Machina Ba

0

Kotun koli ta tabbatar da Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya matsayin 'dan takarar sanata na yankin Yobe ta arewa a karkashin jam'iyyar APc...

An Binne Gawarwakin Mutum 71 Da ’Yan Bindiga Suka Kashe A Katsina

0

An binne gawarwakin mutum 71 da ’yan bindiga suka kashe a wasu kauyuka bakwai na Karamar Hukumar Bakori da ke Jihar Katsina. Aminiya ta ruwaito yadda...

Ayyukan Raya Mazabu: Hon. Lawan Shettima ya yiwa al’umma mazaɓarsa goma ta arziki a jihar Yobe 

0

Daga Muhammad Maitela, Damaturu. A qoqarinsa na kyautatawa al'ummar mazavarsa, domin inganta rayuwa da bunqasa tattalin arzikin yankin, xan Majalisa mai makiltar qananan hukumomin Geidam,...

Zaben 2023: Rundunar  NSCDC da ‘Yan Jarida sunyi taron  hadin gyuwa a Zamfara

0

Hussaini IbrahimGusau.  A ci gaba da shirye-shiryen da hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya ta gudanar a jihar Zamfara, Kwamandan jihar, karkashin jagorancin Kwamanda...

2023 Elections: Religious Clerics Tasks Nigerians for Peaceful Polls

0

By Abdullahi Alhassan, Kaduna. Barely less than three weeks to 2023 general elections, Clerics from Islamic and Christian faith, have called on Nigerians to shun...

POS Banking Agents appreciates CBN on Naira cash out in Jigawa

0

From Ali Rabiu Ali, Dutse. Some POS Banking Agents made an exciting day as the Central Bank of Nigeria facilitate their transaction business with commercial...

Tafiyar Mu Ta Girmama Mutanen Sakkwato Da Samar Musu Cigaba Ce—Sanata Wamakko

0

Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayyana yadda tsarin tafiyarsu ta siyasa yake ga mutane wanda ba'a samu a sauran jam'iyyu ba musamman a PDP...