Gwamnatin Kano ta kulle masallatai da makarantar Abduljabbar bisa bin umarnin kotu
Gwamnatin Jihar Kano ta bi umarnin kotu, inda ta garƙame masallatan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da kuma makarantarsa. Haka-zalika, bisa bin umarnin kotun, gwamnatin ta...
Masu neman tada zaune-tsaye a Nijeriya basu samu nasara ba, in ji Buhari
A yau Asabar ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa wadanda suka yi yunkurin kawo wa Najeriya tarnaki a kan...
Cibiyar Qatar Ta Tallafawa Marayu 250 A Shirinta Na A Koma Makaranta
Daga Mukhtar Halliru Tambuwal, Sakkwato. Gidauniyar Qatar Charity Foundation dake da ofishi a Nijeriya, ta gudanar da ayyukan sama da Naira Biliyan biyar na tallafi...
Ina Sana’ar Dambun Kaza Don Dogaro Da Kai, Ba Don Kaskanci Ba——Hajaru Muhammad
Daga Muhammad Nasir. Hajaru Muhammad tana zaune a jihar Sakkwato anan ne take gudanar da sana'arta ta sayar da Dambun Kaza, ta shahara a wurin...
Mata Suna Iya Jagoranci Nagari A Cikin Al’umma—-Hajiya Hajara Aliyu Sanda
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Muhammad Nasir. Hajiya Hajara Aliyu sanannar ‘yar siyasa ce da ta shahara wurin aiyukkan taimakon...
Jigawa Governor signs N172bn budget for 2023 into law
From Ali Rabiu Ali, Dutse. Jigawa state Governor Alhaji Muhammad Badaru Abubakar has signed the state's 2023 budget of over one hundred and seventy billion...
Kisan Ummita: Alkali ya sake kiran mahaifiyar Ummukulsum da ɗan sanda
A yau Juma’a ne wata babbar kotun Kano ta umarci gwamnatin jihar Kano da ta dawo da mahaifiyar Ummulkulsum, Fatima Zubairu da PC Aminu...
Wamakko Ya Roƙi Buhari Ya Kori Gwamnan CBN Emefiele
Tsohon gwamnan Sakkwato Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya roƙi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ya kori gwamnan babban bankin ƙasa waton CBN Gwamna Godwin...
Kebbi APC Flag Off Campaign Rally In Yauri
A mammoth crowd of APC members and supporters attended the flag off of the Zonal campaign rally, Kebbi South in Yauri. Kebbi State Governor, Senator...
Ku Zabe Ni Za Ku Samu Tsayayyiyar Wutar Lantarki A Kyauta—–Tinubu
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce zai magance matsalar biyan kudin wuta idan aka zabe shi a matsayin...












