Kotun Koli Ta Tabbatar Da Dauda Ne Dan Takarar Gwamnan PDP a Zamfara
Kotun kolin Najeriya ya tabbatar da Dauda Lawal a matsayin sahihin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, rahoton Channels Tv. Tabbatarwar...
Bamu haɗa baki da wata jam’iyya ba, INEC ta maida martani ga su Atiku
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce za ta duba "Damuwar" jam'iyyar PDP game da zaben shugaban ƙasan da aka kammala...
Tinubu ya yi Allah wadai da hare-haren da aka kai a Zamfara da Kano
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa, a yau Litinin ya bayyana cewa fashi, ta’addanci da kashe-kashen rashin hankali hankali ba za su samu gurin zama...
Yobe ta dage dokar hana hawa babur mai kafa biyu a kananan hukumomi 7
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Gwamnatin jihar Yobe ta dage dokar hana hawa babura masu kata biyu a Yobe ta Gabas, yankin da ya kunshi kananan...
Kotu ta bada belin Alhassan Ado Doguwa
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, wanda da ke fuskantar...
Northern Christian Clergies commensurate with Sheikh Gumi over mother’s death
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The General overseer of Christ evangelical and life intervention ministry kaduna Pastor Yohanna Buru,has lead a delegations of some Christians to...
Bafarawa Ne Ba Ya Son Zaman Lafiyar Sakkwato—-Ibrahim Lamido
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Dan takarar Sanata a yankin Gabascin Sakkwato a jam’iyar APC Honarabul Ibrahim Lamido Isa ya...
Mahaifiyar Sheikh Ahmad Gumi Ta Rasu
Mahaifiyar fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, ta riga mu gidan gaskiya. Bayanai sun nuna cewa mahaifiyar Malamin ta...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta 44
HAƊIN ALLAH: Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 44 *Don Allah ku yi min uzuri, abubuwa ne...
Hadimin Gwamna ya raba wa mata masu karamin karfi Atamfofi 100 a Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Mataimaki na musamman ga Gwamnan jihar Yobe kan harkokin ilimi a matakin farko da sakandire, Hon. Isa Ba-malum Bashir ya kaddamar...










