APC tana alfahari da kokarin Hon. Bamalum a karamar hukumar Bade – in ji Bukardima Lawan
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Bade, Hon. Bukardima Lawan, ya ce jam'iyyar ta na alfahari da kwazon tallafa wa masu...
Zamfara NYCN Chapter Picks Gov’ Matawalle For Reelection For Second Term
By Aminu Abdullahi Gusau. The Zamfara state chapter of National Youths Council of Nigeria, (NYCN), has today announced its total support to Zamfara state governor...
Guber Polls: Tambuwal Says SOSG’ll Ensure Free, Fair Election
Gov. Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state has assured the people of the state that his administration will do all in its power to...
Guber/Assembly Elections: Zamfara NSCDD Boss Charges Personnel To Be Neutral
Guber/Assembly Elections: Zamfara NSCDD Boss Charges Personnel To Be Neutral, Deligent In The Discharge Of Their Duties By Aminu Abdullahi Gusau The State Commandant of Nigeria...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake da Wasu 2, Sun Sace 70 a Neja
Mutane uku ciki har da Magajin gari sun rasa rayukansu yayin da aka sace wasu 70 a wasu ƙauyukan kananam hukumomin Munya da Paikoro,...
Jam’iyar PDP Ta Dakatar Da Sanannun ‘Yan Siyasa 7 A Jihar Kebbi
Daga Abbakar Aleeyu Anache Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta kori jiga-jiganta 7 bisa zargin yiwa jam'iyyar zagon kasa a cewar sanarwar da aka fitar...
Zaben Gwamnoni: Jerin Jihohi 15 Da PDP Ka Iya Samun Nasara Kan APC
A ranar 18 ga watan Maris ne yan Najeriya a jihohi mabanbanta za su fita rumfunar zabe domin zabar yan takarar da za su...
Mun Gama Shan Wahala An Yi Watsi Damu—-Fati Nijar
Mawaƙiya Fati Nijar ta koka kan yadda tace an musu Kura da shan bugu a batun tallan ƴan siyasa. A bidiyon da ta wallafa a...
An ɗaure wasu kusoshin PDP 2 a gidan yari bisa badaƙalar miliyan 142 kuɗin kamfen
Wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu Umar Gadiya...
Gwamna Buni ba shi da laifi wajen faduwar APC a zaben Shugaban kasa a Yobe- Engr Umar Ali
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. An bayyana cewa rashin wakilci nagari, ta fuskar yan majalisar dokokin Yobe, Shugabanin kananan hukumomi, tare da wakilan al'umma a matakai...












