An bukaci kotu da ta dakatar da bikin rantsar da Tinubu tare da  tsawaita wa’adin Buhari

0

Wasu mazauna babban birnin tarayya Abuja sun bukaci wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta dakatar da bikin rantsar da zababben shugaban kasa Bola...

I2023 Hajj: Tambuwal Names Justice Sifawa, Chief Judge, Amirul Hajj, Leader of State Delegation 

0

Gov. Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state has approved the appointment of a 17-man government delegation for the 2023 Hajj operation.  Headed by the Chief...

Kyakkyawar Manufar Sabon Gwamna ta ciyar da Sakkwato gaba zai tafi tare da kowa—–Alhaji Abba Tambuwal

0

  Daga Nasiru Bello, Sakkwato. Alhaji Abba Shehu Tambuwal daya daga cikin jigogin jam'iyar APC a jihar Sakkwato kuma yana cikin kwamitin karbar mulki da zababben...

Ɗaurarru dubu 75,507 na cinye abincin naira biliyan 22.44 duk shekara a gidajen yari — Jami’i 

0

Gwamnatin tarayya na kashe Naira biliyan 22.44 a shekarar ɗaya wajen ciyar da fursunoni 75,507 a gidajen gyaran hali a fadin kasar, in ji...

Niger Governor Appoint Emir Of Bargu As Amirul Hajj

0

  The Governor of Niger state Alhaji Abubakar Sani Bello, has appointed The Emir of Borgu Alhaji Mohammed Sani VI, as the State Amirul Hajj.   This...

Fin Karfi: Mata Ta Sumar Da Mijinta Bayan Ta Lakada Masa Duka 

0

Wata mata ta sumar da mijinta bayan ta lakada masa duka a layin Lambe Iluyomade a Ago Okota da ke cikin jihar Lagos. Mutumin...

Rashin Albashi: Ma’aikatan Filato Sun Shiga Yajin Aikn Sai Baba-ta-gani

0

Rashin Albashi: Ma'aikatan Filato Sun Shiga Yajin Aikn Sai Baba-ta-gani Ma'aikatan jiar Filato sun tsunduma a cikin wani yajin aiki sai baba-ta-gani bayan da gwamnatin jihar...

SOKOTO VARSITY MATRICULATES 2,902 STUDENTS, CALL TO SHUN CULTISM AND OTHER SOCIAL VICES

0

  The Sokoto State University, Sokoto has on Wednesday, 10th May, 2023 matriculated 2,902 for the 2022/2023 Academic Session, with a call on them to...

Federal Executive Council Approves New 2023 Auto Policy

0

May 10th, 2023, the Federal Executive Council has approved the new National Automotive Industry Development Plan, 2023.  The memo for the plan was presented to...

DA AURE NAH: Labarin Cin Amana Mai Muni, Fita Ta Biyar

0

DA AURE NAH                    *NA*           *HAUWA'U SALISU**  Page 5 Juya takardai naitayi a hannuna na gaxa...