Tambuwal Ya Nemi Alfarma Ga Kwamitin Bincikensa Da Gwamnatin Sokoto Ta Kafa 

0

Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya nemi alfarma ga kwamitin da gwamnatin Sokoto ta kafa domin bincikar gwamnatinsa a tsawon shekara takwas. Kwamitin binciken da gwamnatin...

Cire Sarakuna Gwamnatin Sakkwato Ta Yi Daidai?

0

Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ta bayar da sanarwar dakatar da Sarakuna uwayen kasa a jiha su 15 a jiya Talata...

Zamfara NSCDC  Command To Support Committee Saddled With The Return Of Recovered Rustled Cattle To Owners

0

By Aminu Abdullahi Gusau. The State Commandant of Nigeria Security and Civil Defence Corps, Zamfara State Command, Commandant Sani Mustapha has reiterated the resolve of...

WATA UNGUWA, Fita Ta Biyar

0

  BABI NA BIYAR   wata makekiyar tabarma ce Shimfiɗe a tsakiyar mayalwacin gidan, inda wata rusheshiyar mata mai ƙiba sosai take zaune akai ta yi tamatela, wasu...

Ta’addanci Na Haifar Da Illa Musamman Ga Mata — Amina Mohammed

0

 Mataimakiyar Sakatare Janar ta Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta jaddada muhimmancin magance matsalolin ta'addanci da tallafa wa al'ummomin da abin ya shafa a...

Gwamnatin Sokoto ta Sallami Sarakuna 15 a Jihar

0

Gwamnatin Sokoto ta Sallami Saraakuna 15 a jihar da suka haɗa da Yabo, Dogon Daji, Tulluwa, Unguwar Lalle, Tambuwal, Wamakko, Illela, Kebbe da Alkalami. Sauran...

Kano da Sokoto Na Cikin  Jihohin da Ke Siyan Gas da Tsada

0

Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta bayyana cewa a watan Maris an siyar da gas mai girman 5kg kan kudi N6,591 bayan tashin farashin.    Wannan...

Defence Correspondents Embark On Media Tour To 8 Div, Operation Hadarin Daji

0

By Aminu Abdullahi  Gusau. The Defence Correspondents led by the Deputy Director Coordination Media Operation Brig Gen Mohammed Dahiru Abumawashi today paid a visit to...

Gwamnatin Sokoto Za Ta Yi Zaɓen Ƙananan Hukumomi

0

Gwamnatin Sokoto za ta yi zaɓen ƙananan hukumomin jahar nan da wata uku. Mai baiwa Gwamna Shawara Malami Muhammad Bajare ya sanar da hakan a...

WATA UNGUWA:Fita Ta Huɗu

0

P 4   BABI NA HUƊU   Cikin hanzari Maryam ta yi kan Hanifa girgizata ta shiga yi tana faɗar "Yaya Hanee don Allah ki tashi." Shiru ta...