Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano N10m bisa barazanar kama Sarki Aminu Bayero 

0

Kotun tarayya a jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta biya tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bisa tauye ƴancin sa na ɗan...

Ana Cikin Tsadar Rayuwa a Nijeriya: Majalisar wakilai ta buƙaci a siya wa Tinubu da Shettima sabbin jirage

0

Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro da tattara bayanan siri ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta saya wa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa,...

An Bankaɗo Batun Kuɗaɗen Shiga  a Jihar Sakkwato: Haƙiƙanin  Yadda Alƙalumman Suke

0

          Marubuci Dr. Basit Yusuf Alkali (Masani kuma dan kishin ƙasa)         Kamar dai yadda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Sakkwato Abubakar Bawa, ya fitar da...

Rashin Girmama Shugabanci: Wata Jihar Arewa, Gwamna da Mataimaki Sun Tafi Hajji

0

  Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja; mataimakinsa, Yakubu Garba; da kuma kakakin majalisar jihar, Barista Abdulmalik Sarkin-Daji duk sun tafi aikin Hajji.  Haka kuma,...

Ana Tsaka Da Shari’a Ɗan Sanda Ya Harbe Alƙali a Kotu

0

Wani babban jami'in 'yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari'a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya. Dan sandan mai...

Hukumar zaɓe ta sanya ranar gudanar zaɓen kananan hukumomi a Sakkwato

0

Hukumar Zabe mallakar jihar Sakkwato waton SOSIEC ta sanya Assabar 21 ga watan Satumba na 2024 ta zama ranar gudanar da zaben shugabannin ƙananan...

Akpabio ya gano kura-kurai a sabon taken Nijeriya

0

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gano kurakurai a cikin layi na uku da na biyar da na 18 a gyararren taken Nijeriya da...

Gwamnan Sokoto ya ba da goron sallah ga dukkan ma’aikatan jiha

0

Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya aminta da fitar da kudi domin bayar da goron sallah ga dukkan ma'aikatan jiha da masu...

Sakkwato ta rasa wani babban mukami a gwamnatin Tarayya

0

  Shugaban kasa Bola Tinubu ya ya ba da sanarwar nada sabon  sakatare a hukumar tattara kudi  asusun 'yan sanda mukamin ya soma nan take. Sabon...

TSADAR RAYUWA: Kayan masarufi na cigaba da tashin Gwauron zabo a Najeriya

0

Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta ce farashin kayan masarufi a Najeriya sun yi tashin gwauron zabo idan aka kwatanta farashinsu da shekarar da...