Gwamnan Edo da aka rantsar da shi jiya ya dakatar da karɓar haraji a jihar
Sabon Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, wanda aka rantsar da shi a jiya Talata, ya bayar da umarnin dakatar da duk wani haraji nan...
Nigeria recovers $5 Billion dollars in last 25 years – CISLAC ED
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) says Nigeria has recovered over 5 billion United State dollars in the last 25...
Farashin Siminti da kayan gini sun yi tashi Gwauron Zabo
Kayan gini ya yi tashin gwauron zabo a Nijeriya abin da zai shafi gine-gine wannan kalubale ne ga gwamnati kan samar da gidaje masu...
Kungiyar ta’addancin Lakurawa na amfani da jirage marasa matuka wajen bin diddigin sojoji da fararen hula
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Bulama Bukarti, ya bayyana cewa, kungiyar ta’addanci ta Lakurawa tana sa ido kan al’ummomi da sansanonin sojoji a yankin Arewa maso...
WATA UNGUWA: Fita Ta 37
BABI NA TALATIN DA BAKWAI Bayan kamar sati ɗaya Maisha ta riga ta kafawa Jafsee tarkon da ba zai iya fita daga ciki ba. Ya...
Sama da gidaje 2000 ne Ambaliyar Ruwa ta Rushe Gummi
Hukumomi a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce ambaliya ruwa ta haddasa asarar rayukan aalla mutum takwas da rushewar gideje a yankin...
WATA UNGUWA: Fita Ta 36
BABI NA TALATIN DA SHIDDA Maheerah da Sorfina sun kammala shirinsu tsaf don farautar rayuwar Jafsee. A wata ranar Lahadi suka kira wata ƙawar harƙallarsu Maisha....
WATA UNGUWA: Fita Ta 35
BABI NA TALATIN DA BIYAR Inna Halima tana nan tsaye ta sandare tamkar itaciyar da aka dasa, numfashinta sai sauri yake ƙarawa ganin za a...
Zargin Kama matashiya a Sakkwato: Yadda lamarin yake— ‘Yan sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta fitar da wani bayani wanda jami’in hulda da jama’a na jiha ASP Ahmad Rufa’i ya rabawa manema labarai...
Sarkin Musulmi ya baiwa Gwamnan Bauchi da Gombe da Yari da wasu 12 Sarauta
Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya baiwa Gwamna Bauchi Alhaji Bala Muhammad sarautar Kauran Daular Usmaniyya da Gwamnan Gombe Alhaji Muhammad Yahaya Inuwa...









