Tinubu zai kammala tantance hidikwatar ƙananan hukumomi 774 na Nijeriya a 2027
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta sanar da cewa za ta kammala tantance hedkwatar kananan hukumomi 774 a fadin jihohi 36 nan da shekarar 2027. Ministan...
Gwamnatin Nasarawa ta raba sabbin taraktoci 30 ga kungiyoyin manoma a jihar
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya raba sabbin taraktoci 30 ga kungiyoyin manoma a fadin kananan hukumomin jihar 13 domin inganta abinci. Harkar noma na...
Hukumar Alhazai ta yi bayani kan tallafin 90 biliyan tallafin gwamnatin tarayya
Hukumar Alhazai ta Najeriya, ta kasa bayar da cikakken bayani kan yadda aka yi amfani da tallafin N90bn da gwamnatin tarayya ta biya na...
CISLAC petitions Police service commission over alleged misconduct by Personnel
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has formally petitioned the Police Service Commission, urging immediate action against the Area Commandant...
‘Yan bindiga sun kashe sojoji biyu a shingen binciken ababen hawa
Sojoji biyu ne aka kashe da sanyin safiyar Laraba a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani shingen binciken sojoji da...
Tinubu ya kuduri aniyar kawar da ‘yan bindiga
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya yi gargadin cewa ba za a amince da kawo cikas...
‘Yan bindiga sun sace mutane da dama bayan kashe mutum 2 a Sakkwato
‘Yan bindiga sun sace mutane da dama a kauyen tsululu kan hanyar su ta zuwa Sakkwato daga karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato...
WATA UNGUWA: Fita Ta 39
BABI NA TALATIN DA TARA Sai bayan awa biyu da rabi sannan Maisha ta kunna wayarta, zuwa lokacin dare ya fara kawo kai don har...
WATA UNGUWA: Fita Ta 38
BABI NA TALATIN DA TAKWAS Ficewar shi ke da wuya Irfan ya miƙe yana safa da marwa a tsakiyar ofishin kai ka ce aikin hajji...
Shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni ya tserewa tsara
Shugaban ƙaramar hukumar Sabon Birni Honarabul Ayuba Dantudu yana aiki tuƙuru don kawo cigaba a ƙaramar hukumarsa sama da kowane shugaba daga cikin ƙananan...











