Kotu ta buƙaci a cigaba da tsare Yahaya Bello a hannun EFCC ta kuma dage shari’ar

0

Mai shari’a Maryanne Anenih na babbar kotun birnin tarayya Abuja a ranar Larabar da ta gabata ya bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan jihar...

Gidauniyar Bafarawa ta Kammala aikin  rabon Abinci  a kananan Hukumomin  Sokoto 

0

 Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto. Kwamitin "Aikin Maida Alkhairi da Alkhairi "   wanda Maigirma Sadaukin Sakkwato Malam Muhammad Lawal Maidoki ke Jagoranci da...

Zargin Bata Suna: Hamdiyya Ta Fadi Abin da Faru da Ita a Sokoto bayan Fitar da Bidiyo

0

Al'ummar Najeriya suna cigaba da tofa albarkacin bakinsu kan cafke 'yar TikTok, Hamdiyya Sidi Shareef da aka yi.  Hakan ya biyo bayan wallafa wani faifan...

Jami’an ‘yan sanda 4,449 ne suka kai babban sufeton ‘yan sandan Najeriya kara Kotu

0

Yan sandan sun zargi rundunar sandan da babban sufetun da kin yi musu ado da sabbin mukamansu bayan da hukumar kula da ayyukan yan...

2027: Tinubu Zai Iya Ganin Adawar da Bai Taba Gani ba a Siyasa, Ana Shirin Kifar da Shi 

0

Wasu kungiyoyi da jam'iyyun adawa sun fara shirin zakulo hanyoyin tumbuke Bola Tinubu a 2027. Ana hasashen jam'iyyun da kungiyoyi za su yi wata...

Gwamnan Sakkwato ya amince da ba da Naira dubu 200 duk wata ga shugabannin makarantun sakandare

0

Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya amince da baiwa ko wanne shugaban makarantar sakandare a jihar Naira dubu 200 a matsayin alawus a...

2027: Sanata Lamido ya cancanta ya yi takarar Gwamnan Sakkwato—-Hobarabul Buhari Sidi Attahiru

0

Daya daga cikin Jigogin   jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul Buhari Sidi Attahiru ya yi magana kan Sanata Ibrahim Lamido da yadda yake ganin...

Yadda ƴan ƙungiyar asiri su ka kashe ango a ranar aurensa a Delta

0

Al’ummar Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West ta jihar Delta sun shiga yanayi na jimami bayan tashin hankalin da ya danganci rikicin kungiyoyin...

‘Yarsanda da aka kora aiki  ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta 

0

Wata ƴansanda a Jihar Edo da aka kora , Sifeto Edith Uduma, ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta  bayan da aka kore ta...

 Daga fara shan sigari na kusa zama dan ƙwaya—–Obasanjo

0

Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasan Najeriya da ɗalibai su guji amfani da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi, yana mai...