‘Yan sandan sun kama  fulani 47 a yunkurin kisan kai cikin Polytechnic Birnin Kebbi

0

Daga Abbakar Aleeyu Anache. Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wasu makiyaya guda 47 bisa laifin aikata laifuka da kuma yunkurin kisan kai sakamakon...

Atiku da Tambuwal sun ziyarci Obasanjo an yi ganawar sirri ta awa biyu

0

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya kai ziyara don ganawa da tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, Jihar Ogun. Ayarin motocin Atiku sun...

CISLAC Seeks urgent legislative review in Police leadership 

0

By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has raised serious concerns over the ongoing institutional crisis between the Police Service Commission...

LISSAFIN ƘADDARA; Fita Ta 19 & 20

0

LISSAFIN ƘADDARA  *ZAINAB SULAIMAN*       (Autar Baba) Not edited  *DEDICATED TO SHAMSIYYA USMAN MANGA* P 19 & 20 a fili Abban Ameenatuh yace"tab ashe Baban Mairona babban kai...

Rikicin Jihar Rivers: Kotun Koli ta yi watsi da daukaka karar da Fubara ya shigar kan ƴan majalisa 27

0

Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya shigar na neman tsige ƴan majalisar dokokin jihar...

Saraki ya bukaci a gaggauta janye sabon harajin kaso 4% na kaya

0

Saraki ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sake duba harajin da ake shirin  sakawa,  ya ce zai cutar da ‘yan kasuwa da masu sayan...

Kebbi to hold second mass wedding for 300 Couples

0

    Governor Nasir Idris of Kebbi State has approved the release of N54 million as dowry for 300 couples to be married in the state's...

Halin da ake ciki bayan sace masallata a Sakkwato

0

'Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Bushe, karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto. A yayin harin, 'yan bindigar sun...

Mun hallaka duk na jikin Bello Turji – CDS

0

Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, CDS, Christopher Musa, ya bayyana cewa an hallaka dukka manyan kwamandoji a sansanin shugaban ƴan bindigan nan Bello Turji. Musa ya...

‘Yansanda sun kama Dalibi bisa zargin kashe abokin karatunsa a Nasarawa

0

Rundunar ƴansanda a Jihar Nasarawa ta kama wani dalibi na Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Nasarawa, bisa zargin kashe wani abokin karatunsa. Mai magana da yawun...