Ƴan majalisar 3 sun fice daga PDP zuwa APC a Kaduna
Mambobi uku na majalisar dokokin jihar Kaduna da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP sun APC. 'Yan majalisar sun bayyana cewa sun yanke wannan shawara...
Canada Ta Yi Martani kan Rahoton Hana Hafsan Tsaron Najeriya Shiga Kasarta
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan hana hafsan tsaron Najeriya shiga Canada, ofishin jakadancin kasar ta yi magana. Ofishin ya ce akwai dalilai da ya...
Bayan Shan Suka, daga Karshe an Dage Taron ‘Qur’anic Convention’ da Aka Shirya a Abuja
Rahotanni sun tabbatar cewa an ɗage taron 'Qur'anic Convention' da aka shirya yi a Abuja a karshen watan Fabrairun 2025. An dage taron ne wanda...
Gobara Ta Tashi a Ofishin Hukumar Zabe a Sakkwato
An samu tashin wata gobara a ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da ke jihar Sokoto. Gobarar ta tashi ne a ofishin...
WAYC Kicks, urges Nigeria Govt to immediately suspend Canadian Embassy activities
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The West Africa Youth Congress (WAYC) has on the Nigerian Government to immediately suspend the activities of the Canadian embassy following...
LISSAFIN ƘADDARA: Fita Ta 21 da 22
LISSAFIN ƘADDARA: Fita Ta 21 da 22 Na*ZAINAB SULAIMAN* (Autar Baba) Not edited *DEDICATED TO...
Jaruma Maryam Malika ta roƙi kotu da ta tabbatar da sakin da mijinta ya yi mata
Jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, waccw aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin...
Na ziyarci sakataren gwamnatin tarayya ne don cigaban Sakkwato—Sanata Lamido
Sanata Ibrahim Lamiɗo ya ziyarci sakataren gwamnatin tarayya Sanata George Akume a fadar shugaban kasa in da suka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi...
Gwamnatin Najeriya ta umurci bankuna su kara kudin da suke cirewa idan mutum ya ciri kudi a ATM
Daga ranar 1 ga watan Maris wato farkon Azumi, duk wanda ya ciri dubu 20,000 a cikin ATM din da ba na bankinsa ba...