Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu

0
Shugaban  karamar hukumar Kebbe a jihar Sakkwato Alhaji Bello Yarima ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya. Wani makusancin iyalan shugaban karamar hukumar ne ya tabbatar...

APC: Siyasa Ta ƙara Tsami, An Shata Layi tsakanin Lamiɗo da Wamakko a Sakkwato 

0
  Rikicin siyasa da ya sako APC a gaba a jihar Sokoto ya canja salo bayan magoya bayan Sanata Ibrahim Lamido sun yi martani kan...

ANA BARIN HALAL….:Fita Ta 45

0
ANA BARIN HALAL.... *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE*  *®️GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION*_(Gaskiya Dokin Ƙarfe. Burin Mu Faɗakar Da Al’umma Domin Ribatar Duniya Da Lahira.)_ *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* Idan kana/kina...

‘Yan sanda sun kama mutum 5 da ke kaiwa ‘yan bindiga babura, sun ki...

0
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta samu wata gagarumar nasara ta dakile yawaitar manyan  Laifuka a jihar. A ranar Jumu'a data gabata hadin gwuiwar 'yan...

Sarkin Musulmi ya ayyana Talata daya ga  watan Rabi’ul Sani

0
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ayyana Talata ta zama  daya ga watan Rabi'ul Sani 1447  abin da ya kawo karshen watan Rabi'ul Auwal...

Aregbesola, Salvador Lead Coalition to ADC, Vow to Dethrone APC in 2027

0
The National Secretary of the African Democratic Congress (ADC), Ogbeni Rauf Aregbesola, has reiterated the need for Nigerians to unite and vote out the...

Mutum 9 sun rasu a hatsarin jirgin ruwa a Sakkwato

0
Mutane Tara sun hadu da ajalinsu a sabon hatsarin jirgi da ya  auku da mutanen ƙauyen Zalla Bango a ƙaramar hukumar Sabon Birni ranar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Sokoto, Mutanen Gari Sun Tsere daga Gidajensu 

0
  'Yan ta'adda da ake zargin Lakurawa ne sun kai sabon hari a ƙauyen Sayinna da ke ƙaramar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. A yayin harin,...

ANA BARIN HALAL…..:Fita Ta 44

0
ANA BARIN HALAL..... *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE*  *®️GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION*_(Gaskiya Dokin Ƙarfe Burin Mu Faɗakar Da Al’umma Domin Ribatar Duniya Da Lahira.)_ *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* Idan kana/kina...

Gwamna Fubara ya faɗi kalmomi masu ratsa zukata ga mutanensa

0
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya dawo Fatakwal ranar Juma’a bayan watanni shida da aka dakatar da mulkinsa sakamakon dokar ta-baci da Shugaba Bola...