Akwai Yiyuwar PDP Za Ta Kashe Karba-Karba A Wurin Zaben Shugaban Kasa
Jam'iyar PDP mai adawa a Nijeriya da alamu ba za ta yi karba-karba a wurin fitar da dan takarar shugaban kasa ba duk da...
Bukin ‘Yancin Kai: Hadin Kai Ne Zai Kawo Mana Cigaba—– Ahmad Lawan
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya bukaci yan Najeriya su zama tsintsiya madaurin ki daya da cigaba da imani da dunkulewar kasar nan domin...
Nijeriya@61: Son Zuciya Da Rashin Iya Mulki Yasa A Kullun Kasar Ke Baya- Nasko
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shekaru 61 Da Samun Yancin Kai;
Wahalhalun Shekaru Biyu Da Al'umma Suka Fuskanta Yasa Sun...
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kasafin Kudin Matsakaicin Zango Na 2022-2024
Daga Babangida Bisallah, Minna.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kasafin kudin matsakaicin zango na 2022-2024 (Medium Term Expenditure Framework - MTEF), kamar yadda shugaban...
Rashin kula da kananan hukumomi rashin sanin tsarin Dimukuradiyya ne—Sanusi ga Gwamnoni
Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi, a ranar Juma’a ya zargi gwamnoni da rashin sanin tsarin dimokradiyya, yana mai cewa suna kula da kananan hukumomi...
2023:Wike ya gargaɗi Jonathan kan komawa APC
Daga: Abdul Ɗan Arewa
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bukaci tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan da ya ci gaba da kasancewa a jam’iyyar Peoples...
Cikaken jawabin Gwamna Tambuwal na ranar ‘yan cin kan Nijeriya shekara 61
Assalamu alaikum wa rahmatullah
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki wanda Ya raya mu ya zuwa wannan rana ta sake zagayowar bukin' yancin...
Atiku,Tambuwal da Kwankwaso sun shiga sabon lissafi bayan baiwa Arewa shugaban PDP
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Masu son tsayawa takakarar shugaban kasa...
Sakkwato da Zamfara na cikin musibar rashin tsaro—-Bafarawa
Tsohon Gwamnan Sakkwato Aljaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana halin da yankin Arewa maso yamma take ciki musamman jihar Sakkwato da Zamfara a hirarsa...
Tambuwal ya fifita siyasa kan rayuwar al’ummar Sakkwato—–Malami Bajare
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya...










