Rikicin APC Kano:Ɓangaren Shekarau Za Su Tafi Kotun Ƙoli
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan...
Gawuna applauds Centre for dry land agriculture for training 1500 beneficiaries on commodity value...
By Ibrahim Hamisu, Kano.
Kano State Deputy Governor Dr.Nasiru Yusuf Gawuna has appreciate the Centre for Dry land Agriculture (CDA) Bayero University Kano for training...
Kashe DPO A Katsina:Sojoji Sun Halaka Yaron Bello Turji Da Wasu 41
Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin dan ta’adda, wanda ya ke...
Turkiya Za Ta Taimaka Jigawa Kan Kasuwancin Noma
Jamhuriyar Turkiyya ta bayyana aniyar ta na taimakawa gwamnatin jihar Jigawa wajen bunkasa sana'ar noma.
Jakadan Turkiyya a Najeriya Hidayet Bayraktar ya ba da wannan...
Aiyukkan ‘Yan Ta’adda Na Faruwa Ne Saboda Rashin Kishin Kasa——Kungiyar Dalibban Arewa
Daga Hussaini Ibrahim.
Gamayyar kungiyar Daliban Arewa ta tabayyana cewa ayyukan ‘yan ta'adda na faruwa ne sakamakon rashin kishin kasa, da rashin gaskiya da talauci...
Matsalar Man Fetur:Farashin Galan Ya Kai 2000 A Sakkwato
Matsalar karancin Man fetur da ake fama da ita a Nijriya, jihar Sakkwato abin ya ta'azara al'ummar sun shiga cikin halin wahala musamman a...
Babu Wata Dokar Kotu Da Za Ta Iya Hana Tsige Mataimakin Gwamna—–Majalisar Dokokin Zamfara
A jiya Talata ne Majilisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta baiyana cewa babu wata dokar kotu da za ta iya hana ta tsige Mataimakin...
‘Yan bindiga Sun harbe mutum biyu tare da yi wa mata fyade a Sakkwato
'Yan bindiga sun harbi mutum biyu a kauyen Adamawa dake karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato.
Shugaban kungiyar 'yan sa-kai a yankin Musa Muhammad...
Bayani Kan Yadda Hukumar Hana Sha Da Safarar Miyagun Ƙwayoyi Suka Kama Abba Kyari
A ranar Juma'a 21 ga watan Janairu, 2022 ne, da ƙarfe 2 da minti 12 na rana, DCP Abba Kyari ya kira ɗaya da...
Badaru Restates Commitment to Kano-Jigawa Professional Forum 10-Year Strategic Plan
By Ibrahim Hamisu
Jigawa state Governor, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar has constituted the implementation committee for the Kano-Jigawa Professional Forum 10 –year Strategic Plan in...











