Tsohuwar Ministar Jonathan Za Ta Biya Tarar Miliyan 4 Bayan Samunta Da Laifin Karɓar...
Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe, a yau Talata ta samu hukunci a kan Sarah Ochekpe, tsohuwar Ministar Albarkatun Ruwa...
Annobar Korona Ta Kashe Ma’aikatan Lafiya Sama Da Dubu 100 Cikin Watanni 18
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Hukumar lafiya ta duniya tace akalla jami'an kula da lafiya 115,500 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar korona a cikin watanni...
Kwankwaso Da Wasu Manyan Mutane Sun Ƙaddamar Da Sabuwar Ƙungiyar Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar kasar karkashin wata...
‘Yan Majalisar Dokokin Sakkwato Sun Mika Buktarsu Ga APC Da Matsayarsu Kan Kakakin Majalisar...
Kiki-kaka da ake ciki a maganar shugavbancin jam'iyar APC a jihar Sakkwato 'yan majalisar dokokin jiha su 13 daga cikin 15 sun mika takadar...
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
INGREDIENTSTumaturtattasaitaruguawaramanjamagigishiritankalawashikayan ƙamshi
METHODDa fari zaki soya niƙaƙƙen kayan miyar ki,bayan kin...
APC North East Organizing Secretary —–Tabitha Sallah Indicate Her Interest
By Habu Rabeel, Gombe.
Ahead of All Progressives Congress (APC) convention convener of Gombe women ambassadors, Tabitha I Sallah, have indicated interest to serve as...
APC Ta Dage Babban Taronta Ta Sanya Taron Zabar Shugabannin Yanki
Jam'iya mai mulkin Nijeriya APC ta daga babban taronta da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga Fabarairu 2022.
Wannan yana kunshe ne a cikin...
Buhari Da Gwamnonin APC Za Su Yi Zama Kan Babban Taron Jam’iyya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gwamnonin APC za su yi zama a ranar Talata kan su samar da matsaya a babban taron jam'iyarsu...
Siyasar Kasa Ba Ta Dauke Hankalina Wurin Tafiyar Da Gwamnatin Sakkwato Ba—Tambuwal
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa tafiyar da gwamnatinsa bai samu cikas ba domin yana cikin siyasar kasa dole ne a yi...
Gwamnatin Zamfara Za Ta Baiwa Sokoto Da Kebbi Gudunmuwar Magunguna
Daga Hussaini Ibrahim.
Gwamna Jihar Zamfara, Hon Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa, za su ba jahohin Sokoto da Kebbi gudunmuwar magunguna da wata ƙungiya...












