HAƊIN ALLAH:Labarin Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Goma
HAƊIN ALLAH
Page 10
Tana tsugunne ta dafe mararta, ta ji alamar tahowa inda take, don haka da sauri ta ɗago...
Majalisar Dunkin Duniya Ta Cire Nijeriya A Cikin Jerin Kasashe 10 Da Suka Fi...
Najeriya ta cikin jerin kasashen da suka fi ci gaba a nahiyar Afirka bisa rahoton na ci gaban bil'adama na HDI ta fitar.
Ana auna...
El-Rufa’i ya bada hutun kwana uku domin yin katin zaɓe
Gwamnatin jihar Kaduna ta ayyana ranakun Laraba da Alhamis a matsayin ranakun hutu domin samun damar kammala rajistar masu zabe.
Gwamnatin jihar ta kuma yi...
An Rufe Makarantun Boko A Birnin Abuja Don Kaucewa Harin ‘Yan Bindiga
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Babban birnin tarayyar Najeriya na Abuja na fuskantar barazanar tsaro a halin yanzu, ‘yan ta’adda...
EFCC Ta Kama Wasu Bokaye Da Suka Damfari Dan Siyasa Miliyan 24
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta kama bokaye biyu wadanda suka hada kai wurin...
MEE’AD:Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Ashirin Da Shida
***CONTINUE***
55 ~ 56
Ƙura masa ido tayi hannunta dafe bisa kuncin ta Ma..jee..d nika mara ? Ta faɗa...
Za a rasa aiyukan yi sama da miliyan 30 idan a ka hana yanka...
Kungiyar Dillalan Jakuna, DDA, ta ce shirin haramta yanka jakuna a kasar nan zai haifar da rasa ayyukan yi ga ‘yan Najeriya sama da...
An Sallami Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Daga Asibiti
An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa.
Babban liktia na musamman na mataimakin shugaban kasar, Nicholas...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu Ma’aurata Biyu A Abuja
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Masu garkuwa da mutane sun dauke wasu ma’aurata, Mista Sunday Odoma Ojarum da Mai dakinsa,...
An Kwantar Da Dan Siyasa Asibiti Bayan Ya Sha Gurbatattun Ruwa Don Ya Burge...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
An kwantar da dan siyasa a asibiti bayan ya sha gurbattacen ruwa don birge talakawa...










