Halin Da Nijeriya Take Ciki Yafi Muni Kan Lokacin 2015
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana game da tattalin arzikin Najeriya, yace kasar na cikin halin da ya fi na 2015...
Majalisar Dattijai ta bai wa hafsoshin tsaro wa’adin wata hudu su magance rashin tsaro...
Majalisar Dattijan Najeriya ta bai wa manyan hafsoshin tsaron kasar wa’adin wata hudu su kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar sassan kasar.
BBC ta...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Biyar
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 15
Cikina ya murɗa naji tamkar zawo zai kubce min,...
Wike Ya Gayyaci Jigon APC Sanata Wamakko, Don Kaddamar Da Ayyuka A Rivers
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers...
Kotu Ta Ki Aminta Da Rokon Shaikh Abduljabar Kabara
Lauyan Abduljabbar Kabara Barista Dalhatu Shehu Usman ya nemi Babbar Kotun Shariar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu a Jihar Kano da ta...
Buɗewar Murfin Ciki Bayan Haihuwa: Sababi, Da Maganinsa
Buɗewar murfin ciki yayin goyon ciki da bayan haihuwa na daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta sau da yawa. Masu juna biyu na...
‘Mun kashe Naira Biliyan 12 Wajen Sayo Kayan Asibitin Koyarwa Ta Jami’ar Sakkwato’——Gwamnatin Tambuwal
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Jabir Ridwan.
Gwamnatin Jahar Sakkwato ta bayyana cewa a amko mai zuwa ne zaa soma...
Hukumar Gudanarwar Kwalejin Ilmi Ta Shehu Shagari Ta Aminta Da Buɗe Makarantar A Sakkwato
Daga Jabir Ridwan.
Bayan shafe tsawon lokaci a rufe, hukumar gudanarwar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari dake nan Sakkwato a yayin taronta karo na 79...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amna Mafi Muni, Fita Ta Sha Huɗu
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 14
Ganin na ƙafe gun, bakina ya kasa...
Rashin Kuɗi: Gwamnoni Sun Ba Buhari Shawarar Ya Kori Ma’aikata Ya Janye Tallafin Mai...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Wani rahoto na musamman da Premium Times ta fitar a ranar Alhamis, 4 ga watan...











