Dalilin Da Ya Sa Atiku Zai Ci Zaɓe A 2023
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Muazu ya ce Atiku...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Takwas
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*INNALILLAHI WA INNA'ILAIHIRRAJI'UN!!!*
Allah Ya yiwa magajin mahaifiyata (Yayan Mamata) rasuwa a yau Alhamis(data gabata), ina...
Saudiyya Ta Bayar Da Tallafin Dala Miliyan 10 Ga ‘Yan Gudun Hijirar Ukraine
Gwamnatin Saudiyya ta bayar da taimakon magani da makwanci da ya kai na dala miliyan10 domin ga 'yan gudun hijirar Ukraine sama da miliyan...
WATA UNGUWA: Labari Game Da Wata Hargitsattsiyar Unguwa Mai Cike Da Abubuwan Al’ajabi, Fita Ta...
WATA UNGUWA: Labari Game Da Wata Hargitsattsiyar Unguwa Mai Cike Da Abubuwan Al'ajabi
*ALƘALAMIN RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*
*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*
*YAR GANTALI*
*RIKICIN MASOYA*
*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*
*HALITTAR...
Ba Zai Yiwu Wa A Zagi Mahaifina Kuma Na Ci Gaba Da Zama APC...
Fatuhu Muhammad wanda yake dan wa ga Shugaba Kasa Muhammadu Buhari kuma dan Majalisar Wakilai ya ce bai ga ta zama a APC ba...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Bakwai
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 17
Mutanen gidan suka taso hankali tashe ganin Abban Haidar...
YANDA ZA KI SAMAR DA HADIN EGG AND AVOCADO SALAD DA MATUKAR BURGE IYALI
@BASAKKWACE'Z KITCHEN HADIN EGG AND AVOCADO SALAD INGREDIENTSKwaiLatasAvocadoTumaturMethodDa farko aunty na za ki dafa k'wanki sai ki yanka Avocado ki, ki yanka tumatur da latas, ki...
YANDA ZA KI HADA COBB SALAD MAI DADIN GASKE
@BASAKKWACE'Z KITCH
COBB SALADINGREDIENTSMasaraNaman ragoNaman kazaGwandaFiyaLatasTumaturAlbasa me lawashiMETHODDa farko aunty na zaki dauko fiyan ki, ki wanke ki fere ki yanka ta a tsaye, se...
Abin Takaici Ne Yunkurin Tsige Buhari—-Shugaban APC Na Kasa
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana yunkurin tsige shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da wasu 'yan majalisa suke kokarin yi lamari...
Dan Takarar Gwamnan Yobe A PDP Ya karyata Maganar Janyewarsa
Daga Muhammad Shamsudeen Yobe
Dan takarar Gwamnan jihar Yobe a karkashin jam'iyyar PDP, a zaben 2023 mai zuwa, Hon. Shariff Abdullahi ya karyata jita-jitar janye...











