Gwamnan Wike Ya Baiwa Sakkwato Da Wasu Jihohi 4 Gudumuwar Naira Biliyan 2
Mai girma Gwamna Nyesom Wike mai mulkin jihar Ribas ya saba taimakawa jihohi da daidaikun mutane da-dama da tallafin kudi.
Mun fahimci a watanni 15...
2023: Za mu haɗa kai da INEC don dakile sayen ƙuri’u – EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta ce za ta ci gaba da hada kai da hukumar zabe mai zaman kanta ta...
Manyan Kantunan Abuja Sun Fara Rufewa Sakamakon Tsoron Kai Harin Ta’addanci
Babban kantin Jabi Lake Mall dake unguwar Utako a birnin tarayya Abuja ta rufe dukkan shagunanta ranar Alhamis sakamakon barazanar tsaron da ake yiwa...
‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mutumi da Katin Zabe Sama da 100 a Jihar...
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Sakkwato ta kama wani mutumi mai suna Nasiru Idris ɗan yankin ƙaramar Sabon Birni ɗauke da Katunan Zaɓe (PVC)...
ZA KI IYA SAMAR DA SANDWICH BREAD NA MUSAMMAN A CIKIN GIDAN KI
MRS BASAKKWACE'S KITCHENSANDWICH BREAD INGREDIENTbreadsardinessugareggBamasalad (option)albasa METHOD Zaki samu ƙwanki saiki dafa idan ya dahu saiki ɓare ki yayyanka ki ɗaukko kifin gwanwaninki saiki tace...
HOW TO MAKE A SPECIAL MEXICAN PIZZA
BASAKKWACE'Z KITCHEN. MEXICAN PIZZAINGREDIENTS1 pound ground beef1/4 cup taco seasoning1/2 cup waterCanola or vegetable oil for frying the tortillas8 taco sized, flour...
Hukumar Zaɓe Ta Sanarda Ranar Zaɓen Ƙananan Hukumonin Jihar Neja
Za A Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomin Neja Satin Farkon Nuwanbar Shekarar Nan
Daga Awwal Umar Kontagora, A Minna
Hukumar zaben jihar Neja, NSIEC ta bayyana...
Group opposed redesign of Naira note calls for sacks of Apex Gov
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
A group,called Concerned Northern forum, has called for the immediate sack of Central bank Governor Mr, Godwin Emefele.
In a press statement...
Jihohi 8 da Peter Obi Zai Yi wa Atiku Lahani a Zaben Shugaban kasa
Jihohi 8 da Peter Obi Zai Yi wa Atiku Lahani a Zaben Shugaban kasa
A wannan rahoto, Legit.ng Hausa ta kawo jihohin da ake tunanin...
NGO Advocates lnclusion of Women in Security Architectures
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
A non governmental organization, called Equal Access lnternational,(EAI)has called for inclusions of women youths and other critical stakeholders in Security architecture...












