Yan Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa——-Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ƴan Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa a lokacin da kasar ke...
2023: Tinubu Ya Sanya Rana Da Jiha A Arewa Don Ƙadamar Da Kamfen Ɗinsa
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta tsayar da ranar 15 ga watan Nuwamban 2022, don kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasarta a Jos,...
Daruruwan Manoma A Najeriya Na Kokawa Bisa Satar Amfanin Gonarsu
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Rahoto na baya -bayanan daga hadin gwiwar kungiyoyin manoma Najeriya na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a...
‘Ku Agaza Mana’: Iyaye Sun Koka Yayin da ‘Yan Bindiga Suka Sace Kananan Yara...
Iyaye a garuruwan karamar hukumar Faskari, inda yan bindiga suka sace yara 39 yayin da suke tsaka da aiki a gona sun roki gwamnati...
Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Zamfara Ahmad Sani Ya Rasu
Shugaban jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura ya riga mu gidan gaskiya, Channels Tv ta ruwaito. An ruwaito cewa, ya...
Yadda Sojojin Najeriya Suka Yi Galaba Akan Mayakan Boko Haram A Neja
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Bayanai dai na kara fitowa game da mummunar arangamar da jami'an tsaron sojin Najeriya suka yi da mayakan kungiyar Boko Haram...
Niger Governor Presents 2023 Budget Proposal Over 238b To The State Assembly
Governor Abubakar Sani Bello of Niger state has presented the 2023 budget proposal of over 238 billion naira to the State House of Assembly...
Ana Tunkarar 2023, Masu Ruwa da Tsakin PDP a Sokoto Sun Koma APC
Wasu jiga-jigai kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun bayyana sauya sheka a jihar Sokoto zuwa jam'iyya mai ci ta APC, Managarciya ...
Tsohon Shugaban Karammar Hukuma Ya Rasa Iyalinsa 6 Cikin Hatsarin Mota A Sakkkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon shugaban karamar hukumar Tureta a jihar Sakkwato Alhaji Munde Loha ya rasa iyalansa shidda...
Miji Ya Fadi Yadda Ya Kama Matarsa Dumu-Dumu Tana Saduwa da Dan Uwansa, Yana...
Wani Magidanci ɗan kasuwa, Justine Onu, ranar Litinin ya roki Kotun Kostumare dake zama a Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja, ta raba aurensa da...












