NNPP presidential Promises increases of Security Personal by 400 percent, Cuts JAMB, NECO, WAEC...

0
From Ali Rabiu Ali, Dutse. The New Nigerian People Party (NNPP) presidential candidate, Engineer Rabi'u Musa Kwankwaso promised to Increases security personnel by 400 percent...

Zaben 2023: Kuriar Mabiya Ahlulbaiti  zai iya canja zaben Gwamna a Kano —Hon. Gwarmai

0
Daga Ibrahim Muhammad Baba. Gamayyar kungiyar Shi'a mai suna Ahulul Baiti United Developed Association, ta gudanar da taronta da Jami'an kananan hukumomi 44 na jihar...

Ba Zan Yi Kewar Fadar Shugaban Kasa Bayan Kammala Wa’adina—- Shugaba Buhari

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai yi kewar fadar shugaban kasa ba sosai saboda ana yawan kushe shi.  Buhari ya bayyana cewa...

Bikin Kirsimeti: Gwamna Buni Ya tallafa wa Kiristoci 500 da kayan abinci a Yobe 

0
Daga Muhammad Maitela, Damaturu A kokarin gwamnatinsa na ganin ta tallafa wa kowane bangaren al'ummar jihar, Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni, ranar Jummu'a...

Sokoto, Yobe Emerge Winners Of 37th National Qur’anic Recitation Competition

0
  The representative of Sokoto State, Nura Abdullahi and that of Yobe State, Aishatu Abdulmutallib have emerged overall winners of the 37th National Qur’anic Recitation...

2023: Hausawa da Fulani sun yi gangamin goyon bayan Gwamna Mai Mala Buni a...

0
  Daga Muhammad Maitela, Damaturu.   Al’ummar Hausawa da Fulani a Yobe ta Kudu sun sha alwashin bai wa Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni cikakken...

Political Thugs Attack  Zamfara Federal Lawmaker’s Political Campaign Van, Office

0
By Aminu Abdullahi Gusau. A Federal Lawmaker, representing Gummi/Bukkuyum Federal Constituency in Zamfara state Engineer Suleiman Abubakar Gummi has cried out over persistent intimidation and...

Gwamnatin Kano ta kulle masallatai da makarantar Abduljabbar bisa bin umarnin kotu

0
Gwamnatin Jihar Kano ta bi umarnin kotu, inda ta garƙame masallatan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da kuma makarantarsa. Haka-zalika, bisa bin umarnin kotun, gwamnatin ta...

Masu neman tada zaune-tsaye a Nijeriya basu samu nasara ba, in ji Buhari

0
A yau Asabar ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa wadanda suka yi yunkurin kawo wa Najeriya tarnaki a kan...

Cibiyar Qatar Ta Tallafawa Marayu 250 A Shirinta Na A Koma Makaranta

0
  Daga Mukhtar Halliru Tambuwal, Sakkwato.       Gidauniyar Qatar Charity Foundation dake da ofishi a Nijeriya, ta gudanar da ayyukan sama da Naira Biliyan biyar na tallafi...