PRESIDENT TINUBU TO ATTEND 37TH AU SUMMIT IN ADDIS ABABA
President Bola Tinubu will, on Thursday, February 15, depart Abuja for Addis Ababa, Ethiopia, to participate in the 37th Ordinary Session of the Assembly...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sanda Biyu, Sun Yi Garkuwa Mutane 40 a Zamfara
Masu garkuwa da mutane sun kashe ƴansanda biyu da wasu fararen hula tare da garkuwa da mutane kimanin 40 a ƙauyen Kasuwar-Daji da ke...
Masu Sayar da Biredi Za Su Shiga Yajin Aiki a Nijeriya
Ƙungiyar masu gidan burodi ta Najeriya, Ambcn ta yi barazanar shiga yajin aikin gama-gari daga ranar 27 ga watan Fabarairu saboda rashin kyawun yanayin...
Sanwo-Olu welcomes UK Secretary of State, Badenoch
Lagos state governor, Babajide Sanwo-Olu, on Wednesday, February 14, welcomed the United Kingdom Secretary of State, Kemi Badenoch, on a courtesy visit.
Sanwo-Olu shared photos...
PDP ta bayyana takaici yadda Gwamnatin Sokoto ke wasa da lafiyar al’umma
Jam’iyar adawa a jihar Sokoto ta bayyana takaicinta yadda gwamnatin jihar ke wasa da lafiyar al’umma, hakan ya sa suka tura ma’aikatan da b...
Senator Marafa Explains How Zamfara Community Protection Guards CPG Alledgdly Kill His Political Associate
Aminu Abdullahi Gusau.
Former Senator Kabiru Garba Marafa has alleged that the members of Community Protection Guard (CPG) who have been recently trained and inaugurated...
Tsadar rayuwa:Matasa sun yi zanga-zanga a Sakkwato
Matasa da yawa sun yi zanga-zangar lumana a birnin Sakkwato ranar Talata data gabata kan matsi da tsadar rayuwa da suke ciki.
Matasa da suka...
‘Yan Sanda Sun Kama Wani Tsohon Soja Da Ke Safarar Kayan Sojoji Ga Bello...
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da cafke wani tsohon sojan sama da ke safarar kayan sojoji ga ‘yan ta’adda. Rundunar ta ce an kama...
Jigo a Jam’iyar PDP Ya Gargadi Abba Gida Gida Kar Ya Koma APC
Wani jigon jam'iyyar PDP, Rilwan Olanrewaju, ya bayyana Shugaban kasa Bola Tinubu a matsayin mutumin da ya dauki siyasa aiki, wanda ya fi mayar...
Kotu Ta Tasa Keyar Murja Kunya Zuwa Gidan Yari
An gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya, a gaban kotun shari’ar addini musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP...












