Sallah: Matsalar tsaro da talauci za su zama tarihi a Nijeriya—-Sarkin Musulmi

0
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya yi hasashen Matslar tsaro da talauci da suka addabi al'umma za su zama tarihi a Nijeriya matukar gwamnati...

Annoba: Baƙuwar Cuta Ta Ɓulla a Sakkwato, Ta Kashe Bayin Allah

0
  Hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta NCDC ta tabbatar da ɓullar wata baƙuwar cuta a jihar Sokoto.  Hukumar ta ce ba a san asalin cutar...

Sanata Tambuwal ya kadu da rasuwar ‘yar Kannywood Daso

0
Sanata Tambuwal ya kadu da rasuwar 'yar Kannywood Daso Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya yi alhinin rasuwar 'yar wadan Hausa Hajiya Saratu Gidado wadda aka...

Fitacciyar ‘yar wasan Hausa Saratu Daso ta rasu

0
Allah ya yi wa fitacciyar 'yar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso rasuwa a daren ranar Talata. Alhassan Kwalli wanda shi ne...

Gabdon Kaura Charges Muslims To Sustain Virtues Of Ramadan

0
By Aminu Abdullahi Gusau. Muslims have been urged to sustain the  virtues learnt during the Holy Month of Ramadan. The Chairman, Sen. Abdul'aziz Abubakar Yari Political...

SEN. WAMAKKO FREES 60 INMATES  IN SOKOTO

0
In continuation of his good work and serving the humanity, the Senator representing Sokoto North Senatorial District, Alhaj Aliyu Magatakarda Wamakko has again secured...

UBA ya sami ribar zunzurutun kudi har Naira biliyan 607

0
UBA Nigeria Plc, daya daga cikin tsofaffin kuma manyan bankunan Najeriya, ya bayar da rahoton asusu da aka tantance na shekarar 2023, inda ya...

Sallah sai Laraba a Nijeriya—Sarkin Musulmi

0
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya sanar da cigaba da yin Azumin Ramadan a Nijeriya gobe Talata  ganin ba a samu labarin ganin...

Stop Wasting Your Time Looking For White Cola Job, Embrace Skill Acquisition– Modibbon Kaura...

0
By Aminu Abdullahi Gusau. Youth in the state particularly those with Degree certificate waiting for a white cola job have been advised to embrace skill...

Gwamnatin Neja Ta Umarci Jami’an Tsaro Su Harbe Duk Dan Daban da Aka Gani...

0
Gwamnatin jihar Neja ta umarci jami'an tsaro su harbe duk wani ɗan daba da su ka yi ido huɗu da shi yana ɗauke da...