YADDA ZA KI HAƊA FRIED SPAGHETTI TA ZAMANI 

0
FRIED SPAGHETTI  Abubuwan bukata 1.Spaghetti2.Onion3.Green pepper4.Attaruhu5.Garlic 6.Spices7.Maggi8.Fish9.cucumber10.Curry11.Vegetables oil Yadda ake yiDafarko dai uwar gd xaki sa tukunya da mai ki fasa spaghetti ki karya ta ki zuba sai...

2027: Atiku da Obi Sun Gana a Abuja

0
Pita Obi ya kai ziyara zuwa ga Atiku Abubakar a gidansa da ke babban birnin tarayya Abuja Najeriya. Atiku Abubakar da Pita Obi Dukkan sun...

‘Yan Kasuwa Sun Fara Saida Fetur a Sabon Farashi Inda Lita Ta Koma N770...

0
  Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana cewa masu tashoshin mai (masu zaman kansu) sun kara kudin fetur zuwa Naira 770 kan...

An Kara Harajin Shigo da Kayan Kasar Waje, Kayayyaki  Za Su Kara Tsada a Najeriya

0
  Babban bankin Najeriya (CBN) ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki zuwa Najeriya ta iyakokin ruwa da tudu.  Harajin na kwastam kudade ne...

Yadda Zaki hada Hollandia Yoghurt a Cikin Sauƙi

0
Abubuwan da Ake Bukata su ne:1. Powdered Milk2. Condensed Milk3. Plain Yoghurt4. Food Color (Pink)5. Strawberry Flavor6. Boiled Water7. Bowl8. WhiskNa Saka Matakan acikin...

Sama da Wata ɗaya da  ƙaddamar da jami’an tsaron Sokoto ba su fara aiki

0
Jami’an tsaron da gwamnatin Sakkwato ta kafa domin taya jami’an tsaron kasa yakar ‘yan bindiga da suka addabi jihar da kewayenta, sai dai tun...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Malamin Musulunci da Wasu Mutum 30 a Zamfara

0
Ƴan bindigan daji sun kai farmaki kauyuka biyu da aka sansu da sana'ar noma a jihar Zamfara kuna sun kashe manoma aƙalla 30.    Rahoton jaridar...

Duk wahalar da cire tallafin Man Fetur ya jawo Atiku Bagudu ya goyi bayan...

0
  Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa matakan da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya.  Bagudu ya ce matakin cire tallafin mai da Tinubu...

Kwamitin bincike na gwamnatin Sokoto ya baiwa Manir Dan’iya da Yusuf Suleiman dama ta...

0
Kwamitin bincike da gwamnatin Sakkwato ta kafa ya  gargaɗi tsohon mataimakin gwamna Alhaji Manir Muhammad Dan'iya a karo na karshe  da ya  bayyana a...

Aikin Hajji: Gwamnatin Katsina za ta biya kuɗin Hadaya Ga maniyata

0
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD. yayi kira ga Kwamitin daya kafa wanda zai gudanar da ayyukan aikin Hajji na shekarar 2024...