Gwamnan Kano ya bada Umarnin kama tsohon sarkin Kano Aminu Ado Bayero
Daga Ibrahim Hamisu, Kano.
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ya baiwa Kwamishinan 'yan sandan Kano umarnin kama Sarkin Kano na 15 wato Alhaji Aminu...
Gwamnati ta mayar da Sanusi matsayin Sarkin Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da mayar da Muhammadu Sanusi II a matsayin sarkin Kano.
Gwamna ya bayyana hakan ne jim kaɗan...
Maniru Ɗan’iya/Yusuf Sulaiman: Kwamitin da Gwamnatin Sokoto ta kafa ya saɓa alƙawali
Kwamitin da Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ta kafa kan bincikar yadda tsohuwar gwamnatin jiha karkashin kulawar Sanaata Aminu Waziri Tambuwal...
Jami’an tsaron Farin kaya DSS sun mamaye fadar Sarkin Kano a daidai lokacin da...
A yau ranar Alhamis wasu jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) suka mamaye fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin...
Bayan bude boda: Muna son gwamnati ta duba halin tsaro da karyewar naira
Farinciki ya mamaye mutanen da ke kan iyakokin kasar Nijar da Nijeriya bayan da gwamnatin Nijar ta bude bodar ta da Nijeriya sati daya...
An tabbatar da rasuwar shugaban ƙasar Iran, Raisi a haɗarin jirgin sama
Shugaban ƙasar Iran,Ebrahim Raisi ya rasu bayan da wani jirgi mai dauke ungulu ya faɗi da shi da sauran jami'an gwamnati a wani jeji...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljan, Fita Ta 18
Page 18
Gaba ɗaya islamiyyar ta hargitse yanda malam Aminu ke ta jibgar Bilkisu tamkar ya samu wani ƙato a filin dambe suna dambacewa. Ita...
Aurar Da Marayu: Shaikh Rijiyar Lemu Ya Gargadi Ministar Tinubu
Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game aurar da marayu mata a Niger.
Shehin malamin ya caccaki Ministar...
Ganawar Tsoffin gwamnonin Zamfara huɗu kan matsalar tsaro ko siyasar jihar ce?
Tsofaffin gwamnonin jihar Zamfara huɗu sun yi wata ganarwar sirri domin tattauna yadda za a magance matsalar tsaro da ke addabar jihar.
Cikin wata sanarwa...
An yi nasarar daƙile ta’addanci a Katsina da kaso 70—-Gwamnan Katsina
Kawo yanzu Mun cimma Nasarar Kawo Karshen ta'addanci a jihar Katsina da kaso saba'in 70 ~Gwamna Radda
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce...












