Gov. Buni Charge Traditional Rulers on Youth Morality

0
By Muhammad Maitela, Damaturu  Yobe state Governor Hon. Mai Mala Buni has charged traditional, religious leaders and parents on youth upbringing with descent morality. He gave...

Sakkwato An Samu Sauye-Sauye Masu Amfani a Mulkin Amadun Alu—-Injiniya Aminu Ganda

0
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu a shekara ɗaya yana kan mulkin jihar Sakkwato ya yi ƙoƙari sosai, aikin da yake yi ba sai...

 A Shekara Ɗaya Amadun Alu Ya Mayarda Sakkwato Sabuwa—-Abba Shehu Tambuwal

0
Ɗaya daga cikin jigogin tafiyar gwamnatin jihar Sokoto da ke faɗi tashin ganin an samar da cigaba a jiha Alhaji Abba Shehu Tambuwal ya...

PDP  Ta Shirya Shiga Zaɓen Ƙananan Hukumomi a Sakkwato—–Shugaban Jam’iya

0
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Sakkwato Alhaji Bello Aliyu Goronyo ya tabbatarwa magoya bayan jam'iyar su a jiha cewa su; sun shirya shiga zaɓen...

Amfanin Zogale Guda 18 da Yakamata Mutane su Sani

0
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). 2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin...

Sarkin Kano Ne Zai Jagoranci Sallar Jumu’a—‘yan sanda

0
Rundunar 'yan sandan Kano sun bayyana cewa Sarkin Kano na 16 Sanusi Lamido ll ne zai jagoranci sallar juma'a a babban masallacin Kano. Bayanin ya...

APC a jihar Zamfara ta fada Cikin rudani

0
Jam’iya mai adawa a jihar Zamfara  APC ta fada cikin rudanin rashin tabbas kan yanda tafiyar jam’iyar zai kasance in da mambobi da shugabanin...

Kungiyar Lauyoyi Ta Yi Allah-wadai da shigo da jami’an tsaron Kano

0
  Kungiyar NBA ta lauyoyi ta reshen jihar Kano ta yi Allah-wadai da yadda aka shigo da jami’an tsaro a rikicin masarauta.  Kungiyar lauyoyin na Kano...

Sanata Lamido ya yi Ta’aziyar rasuwar tsohon mataimakin gwamnan Sakkwato

0
Sanata Ibrahim Lamido ya yi ta'aziyar rasuwar tsohon mataimakin gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Muhammad Gusau wanda ya rasu a jiya Jumu'a, bayan fama da...

Gwamnan Kano ya bada  Umarnin kama tsohon sarkin Kano Aminu Ado Bayero

0
Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ya baiwa Kwamishinan 'yan sandan Kano umarnin kama Sarkin Kano na 15 wato Alhaji Aminu...