Turkiyya ta koro ‘yan Nijeriya 103 zuwa gida
Gwamnatin tarayya ta karbi ƴan Najeriya kimanin 103 da aka koro daga kasar Turkiyya bisa wasu dalilai da suka shafi bakin haure da suka...
Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina
jihar bayan da gwaman jihar Abba Kabir ya sauke sarakunan jihar tare da naɗa Muhammadu Sanusi II a matsayin sabon sarkin Kanon, bayan gyaran...
Alamomi 7 da za ku gane ƙoda ta fara samun matsala
Masana harkar lafiya sun bayyana cewar koshin lafiyar koda na daga cikin sirrukan dadewa a duniya ba tare da gajiyawar jiki ba,
Masana harkar lafiya...
‘Yan Bindiga Sun sace mahaifiyar Mawaki Rarara
Wasu ƴan bindiga sun shiga garin Kahutu da ke ƙaramar hukumar Ɗanja a jihar Katsina, sun yi garkuwa da mahifiyar Dauda Kahutu Rarara.
Rahotannin da...
Rikicin Masarauatar Sarkin Musulmi: An Maka Gwamnatin Sokoto Kotu
Rikicin masarautar Sarkin musulmi tsoffin uwayen kasa sun maka gwamnatin Sakkkwato a kotu suna kalubalntar cire su da gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida...
AMFANIN ‘YA’YAN KANKANA GUDA 5 A JIKIN ƊAN ADAM
IDAN KA KARANTA KA TURA ZUWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA.
Ga wasu daga cikin amfanonin ‘ya’yan kankana a jikin ɗan adam:
1. ‘Ya’yan...
Maternal death: 950,000 Zamfara women at high risk
By Aminu Abdullahi Gusau.
About 950,000 women in Zamfara on high risk of maternal death, the Executive Secretary, State Hospital Services Management Board, Mustafa Marafa...
An Shawarci Gwamnati Ta Bude Iyakokin Shigo da Abinci Domin Magance Yunwa a Najeriya
Hukumar kula da kiyaye hakkin masu sayayya (FCCPC) ta shawarci gwamnatin tarayya ta buɗe iyakokin kasar nan domin shigo da kayan abinci ta halastacciyar...
Sama da gidaje dubu 50 ne suka samu naman layyar wannan shekara a Sokoto—–Lawal...
Shugaban hukumar Zakka da wakafi a jihar Sakkwato Malam Muhammad Lawal Maidoki ya sanar da jama'ar jiha nasarar da hukumar ta samu a naman...
MURIC ta sake zargin Gwamnatin Sokoto na yunkurin karya Sarkin musulmi
Duk da Gwamna Ahmed Aliyu ya fito ya karyata lamarin, ƙungiyar MURIC ta nanata cewa har yanzun gwamnan na shirin tsige Sarkin Musulmi.
Ƙungiyar MURIC...











