Jam’iyar APC Ta ce Yin zanga zangar adawa ga Gwamnatin Tinubu zai kawo illa...
Jam'iyar APC shiyyar Arewa ta tsakiya ta yi gargadi kan shirin da wasu kungiyoyi da daidaikun mutane keyi na shirya zanga-zangar adawa da gwamnatin...
Kotu ta umarci Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe Su Mayar Da Kayan Gwamnati Da...
Babbar Kotun Kano ta umarci sarakunan masarautun jihar da aka tube da su mayar mata da duk wani kaya mallakar gwamnati da ke hannunsu.
Da...
‘Yan Bindiga Sun Saka Harajin N200m Kan Wasu Kauyuka a Zamfara
Ƴan bindiga sun saka harajin kusan N200m kan wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara. Galibin ƙauyukan da abin ya shafa su...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Alajani, Fita 21
Page 21
Cikin kwanciyar hankali Bilkisu ke barcinta, wanda rabon da tayi irinsa tun kafin tai arba da karen da ta kora a islamiyyar su,...
‘Yansanda sun kama ɓarawon da ya yaudari direban da farfesu ya gudar masa da...
Rundunar ƴansanda a jihar Legas, a yau Asabar ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da satar motar hayar zamani ta Uber...
Zamfara APC Leadership Crisis: Bello Bakyasuwa explains why Matawalle, Yari are not trusted
By Aminu Abdullahi Gusau.
An APC Chieftain in Zamfara State Muhammad Bello Bakyasuwa explained why the APC members under the Senator Kabiru Garba Mafara have...
MAMAYA: Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 19
Page 19
Cikin fuskar rashin walwala ya sake dubanta "Cewa nayi kizo muje asibiti ankwantar da Bilkisu. Banza tayi dashi taci gaba da ƙoƙarin kunna...
SERAP ta bai wa gwamnoni wa’adi su mayar wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu
Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar ta yi na bai wa ƙanann hukumomin ƙasar...
Hukuncin Kotun Ƙoli kan ƙananan hukumomi babbar nasara ce – Atiku
Jagoran adawa a Najeriya kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce hukuncin da Kotun ƙoli ta zartar kan tabbatar da ƴancin ƙananan...
Zargin karkatar da kuɗaɗe: Tsohon ministan lantarki ya faɗi a kotu
Saleh Mamman, tsohon ministan wutar lantarki a karkashin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya fadi a wajen kotu a yau Alhamis a wata babbar...











