Masu ząɲĝa-zâɲĝa sun shiga gidan Buhari da Sarkin Daura a jihar Katsina
Masu zâɲĝa-ząɲĝa sun kutsa gidan tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yau a lokacinda ake zanga-zangar yunwa da tsadar rayuwa
Rahòtanni suɲ ce daƙyar aka rarrashi...
Zanga-zanga: An ɓarnata kayan gwamnati a Sakkwato
Ɗimbin matasa sun fita zanga-zanga lumana a jihar Sakkwato domin nuna rashin gamsuwa kan halin yunwa da matsi da mutanen Nijeriya suke ciki.
Matasan sun...
Gwamnan Kano Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Awa 24
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya dokar hana fita ta Awa 24 a jiha baki daya.
Gwamna a taron manema labarai da ya kira...
Masu Zanga Zanga Sun ci Karfin Jami’an Tsaro, an Toshe Babbar Hanyar Abuja Zuwa...
"Da misalin karfe 10 na safiyar yau Alhamis motarmu ta bar garin Zuba inda matasa masu anga-zanga suka toshe hanya a dai dai kwanar...
‘Yan bindiga sun kashe jami’an tsaron Sakkwato 7
‘Yan bindiga sun yi jami’an tsaro mallakar jihar Sakkwato kwantan bauna in da suka kashe mutum bakwai a karamar hukumar hukumar Gudu ta jih...
NAPRI trains 30 Yobe technicians on use of modern artificial insemination equipment
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The National Animal Production Research Institute (NAPRI) has trained a total of 30 technicians from Yobe State on the procedures and...
‘Yan Bindiga sun faɗi kuɗin da za a basu kafin su saki Sarkin Gobir...
'Yan bindiga da suka sace tsohon sarkin gobir na Sabon Birni wanda aka mayar uban ƙasar Gatawa a yanzu, sun nemi a ba su...
UNDP Ta Buqaci Inganta Hadin Kan Sojoji Da Fararen Hula A Yankunan Da Ake...
UNDP Ta Buqaci Inganta Hadin Kan Sojoji Da Fararen Hula A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici Hukumar UNDP ta jaddada buqatar samar da ingantaccen...
Kamfanin MTN ya rufe ofisoshin sa a faɗin Najeriya
Kamfanin MTN ya sanar da rufe dukkan ofisoshin sa dake Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yuli.
Wani jami'i a kamfanin ne ya tabbatar...
INTI: Search to Get Scholarship in USA
Are you ready to elevate your career and academic journey to new heights? We are thrilled to offer an exclusive array of fully funded...












