Police Rescue of 20 Kidnapped Medical Students
The police high command has confirmed the release of 20 medical students who were abducted en route to Enugu from Benue State.
The police also...
Gwamnatin Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70 ga ma'aikatanta.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ma'aikata sun karbi albashin su...
Gwamnatin Mali ta Ayyana Dokar Ta-Ɓaci A Kan Ambaliyar Ruwa
Daga Abbas Yakubu Yaura.
Gwamnatin Mali ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ambaliyar ruwa bayan mutuwar mutum sama da 30 tare da shafar wasu mutanen 47,000,...
Adamawa Gov Begins Payment Of 70k Minimum Wage
Governor Ahmadu Umaru Fintiri of Adamawa State has commenced payment of the N70,000 minimum wage approved by the Federal Government.
President Bola Tinubu had signed...
Matsalar Tsaro a Sakkwato: Kungiyoyi sun aika sako ga Gwamnan jiha
Wasu ƙungiyoyin 'yan Arewa biyu, RAID da NRM, sun yi Allah wadai da kisan Sarkin Gobir kuma hakimin Gatawa a jihar Sakkawato, Isa Muhammad...
Scholarship at Avondale University Australia
Avondale's teaching degree is rated as Australia’s #1 teaching course for learner engagement and #1 for teaching quality — The Good Universities Guide 2024.
Our teaching courses give you...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita ta 26,27
Page 26____27
Cikin sauri suka nufi ɗakin Huraira banda addu'ar Allah yasa burinsa ya cika babu abin da Malam Ummaru ke yi, yayin da shima...
NEMA DELIVERS HUMANITARIAN RELIEF SUPPORT TO VICTIMS OF MARKET FIRE IN ZAMFARA AND SOKOTO
NEMA Agency Sokoto Operations Office yesterday distributed relief materials to victims of Gusau and Sokoto Market fires that occurred earlier this year.
The Distribution Exercises...
An tsare Shuwagabannin Kananan Hukumomi 6 kan zargin karkatar da kudi a Kano
An tsare Shuwagabannin Kananan Hukumomi 6 kan zargin karkatar da kudi a Kano
Hukumar Yaki da Rashawa da kuma Karɓar Korafi ta Jiahr Kano (PCACC)...
Masallacin Jumu’a ya yi Sallar Jana’iza Ga Sarkin Gobir a Sakkwato
Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto.
Masallacin Jimua na Sahaba da ke a Sakkwato sun gabatar da Sallar Ga'ib...












