Ba Wanda zai ce yana biyar Tinubu bashi a neman kujerar Shugaban kasa—Sule Lamiɗo
Tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamiɗo ya bayyana Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin jajircaccen mutum, wanda ya iya allonsa da kyau, da...
Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma’aiki a sati daya
Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma'aiki a sati daya
Masu gudanar da ibadar Umrah har mutum miliyan 5.7 ne su ka...
Persons with Disabilities Urge Politicians to Extend Kindness Vulnerable Members,Orphans
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
Coalition of 37 million Persons with Disabilities in Nigeria have appealed to politicians, philanthropists, and wealthy individuals to extend kindness and...
DELAYED DEPARTURE: FEDERAL GOVERNMENT LAUNCHES PROBE IN TO BRITISH AIRWAYS
The Nigeria Civil Aviation Authority (NCAA) is investigating British Airways over persistent delays of departure for three consecutive days.
The authority also said, as part...
24 thousand persons missing in Nigeria—-ICRC
The International Committee of the Red Cross (ICRC) in Africa says 24,000 individuals in Nigeria have been registered as missing, with over half being...
MAMAYA:Labarin Soyayyar Aljannu Da Mutane, Fita Ta 33 Zuwa 35
Page 33----35
Shema'u na zaune ta zubama Bilkisu ido sai kallonta take, ba ƙaramin mamakin halin da ya sakata cikin wannan yanayi take ba, duk...
Cire Hijabi: Zanga Zanga Ta Barke kan Cin Zarafin ’Yan Matan Shi’a a Abuja
Daruruwan 'yan shi'a ne suka fantsama titunan Abuja domin nuna rashin jin dadi kan cin zarafinsu. Yan kungiyar sun nuna damuwa kan yadda yan...
Tsohon gwamna ya soki Tinubu kan sayen sabon jirgin sama
Tsohon gwamnan jihar Cross River, da ke kudu maso kudancin Najeriya, Donald Duke, ya soki Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan sayen sabon jirgin sama,...
Gidauniyar Sarkin Musulmi ta raba Magani ga asibitocin Sakkwato da Kebbi
Gidauniyar zaman lafiya da cigaba ta Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ta raba magani domin taimakon talakawa. Kodinetanta na gidauniyar Sarkin Kabin Argungu Alhaji...
Sabon Kwamishinan ‘Yan sanda ya kama aiki a Sakkwato
Rundunar 'yan sandan jihar Sakkwato ta samu sabon kwamishinan 'yan sanda CP Ahmed Musa zai karbi ragamar jagoranci hannun CP Ali Hayatu Kaigama da...










