Gov. Fubara is the Leader of PDP in Revers not Wike—PDP Governor’s
The Peoples Democratic Party (PDP) Governors' Forum has condemned the threats made by former Rivers State Governor and Minister of the Federal Capital Territory,...
‘Yan Ta’adda za Su Shiga Uku, Ministan Tsaro da Hafsoshin Sojoji Sun Isa Sakkwato
'Yan Ta'adda za Su Shiga Uku, Ministan Tsaro da Hafsoshin Sojoji Sun Isa Sakkwato
Karamin Ministan tsaro, Dr. Bello Matawalle ya shiga gaba inda ya...
Presidency denies rift between Tunubu and Shatima
The Presidency has dismissed allegations of a rift between President Bola Ahmed Tinubu and Vice President Kashim Shettima.
Stanley Nkwocha, Shettima’s Senior Special Assistant on...
Kwalara ta kashe mutane sama da 20 a Kano
A jihar Kano, ana fargabar mutum fiye da 20 sun mutu sakamakon ɓarkewar cutar kwalara a wasu ƙauyuka.
Bayanai na cewa lamarin ya auku ne...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 36 Zuwa 37
Page 36----37
Cikin ƙwarin gwiwa Malam Aminu ya isa gidansu Shema'u jikinsa na bashi ita ce kawai wadda zata zame masa katanga mai tsanin da...
Sakkwato da Wasu Jihohin Arewa da Aka Fi Yawan Sace Mutane cikin Shekara 1
Jihohin Arewa musamman a bangaren Yammaci suna fama da matsalolin ta'addanci da kuma garkuwa da mutane da ya yi katutu.
Jihohin Katsina da Kaduna da...
NNPC:There are indications of an imminent hike in the price of petrol
There are indications of an imminent hike in the price of petrol as the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) has admitted financial strain.Government...
‘Yan bindiga sun kashe ɗansanda da dan bijilante a Sakkwato
Rahotanni sun daga jihar Sakkwato na cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe dansanda daya da wani dan bijilante da ke kan sintiri a jihar.
Daily...
DHQ Ta Yi Martani kan Batun Kwace Motocin Sojoji da ‘Yan Bindiga Suka Yi...
Hedkwatar tsaro ta ƙasa (DHQ) ta musanta cewa cewa ƴan bindiga sun ƙwace motoci masu sulke guda biyu na sojoji a jihar Zamfara. DHQ...
Gobara ta tashi a gidan Gwamnatin Katsaina
Wata gobara ta tashi da safiyar yau Litinin a ɗaya daga cikin zaurukan gidan Gwamnatin Jihar Katsina.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa zauren na haɗe...












