Kirsimeti: Kamfanin Aero ya rage kudin jirgi duk inda fasinja zai je

0
Kamfanin jiragen sama na Aero Contractors, wanda shi ne mafi dadewa a Najeriya, ya ce matafiya za su biya mafi ƙarancin N80,000 don tafiye-tafiyen...

Majalisar Waƙilai ta bankaɗo Kwalejin Kimiyya mai ɗalibai 142 da ma’aikata 154 amma aka...

0
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River,...

Matsin rayuwa: Ƴan APC sama da miliyan 26 sun yi barazanar ficewa daga jam’iyyar...

0
Kungiyar 'Team New Nigeria' (TNN) ta fara shirye-shiryen ficewa daga jam’iyyar APC don kafa sabuwar jam’iyyar siyasa da za ta ceto Najeriya daga talauci,...

Gwamnatin Kebbi ta buƙaci mutane da su guji nuna ƙyama ga masu dauke da...

0
Kwamishinan lafiya na jihar, Alhaji Yunusa Isma’il ne ya yi wannan kira a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Birnin Kebbi a...

Dokar haraji: Gwamnonin Arewa ba adawa su ke da Tinubu ba, in ji Gwamna...

0
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya musanta rade-radin cewa gwamnonin Arewa suna adawa da Shugaba Bola Tinubu saboda manufofin sauya tsarin haraji da...

Dokar haraji za ta rushe TETFund, NASENI, NITDA  idan aka tabbatar da ita —...

0
Hukumar Tallafin Ilimi na Manyan Makarantu (TETFund), Hukumar Kasa ta Kimiyya da Injiniyanci (NASENI), da Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) za su...

Mafi Karancin Albashi: NLC ta umarci mambobinta su fara yajin aiki a jihohi

0
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya ce babu janye wa kan yajin aikin da aka shirya fara wa daga ranar 2...

Tinibu: Tambuwal Da Wasu ‘Yan Majalisun Arewa 73 Basa Goyon Bayan Kudirin Haraji

0
  Majalisar wakilan Najeriya ta sanar da dage tattaunawa kan kudirin gyaran haraji da aka shirya gudanarwa a ranar Talata, 3 ga Disamba. Matakin ya...

An shiga barazanar yunwa saboda hare-haren ‘yan bindiga a Zamfara

0
Al'ummar garin Kairu da sauran wasu garuruwa fiye da goma na yankin ƙaramar hukumar Bukkyum a jihar Zamfara na can cikin ƙaƙa-nika-yi sakamakon hare-haren...

Senator AA Yari Determines To Provide Source Of Livelihood To His Constituency

0
By Aminu Abdullahi Gusau.  Former Governor of Zamfara state and Senator representing Zamfara West Senatorial District, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar (Marafan Sokoto) has expressed his...