Bauchi/Gombe call lifting of crude oil from the Area

0
The Commissioners for Natural Resources and Solid Minerals in Bauchi and Gombe States have jointly called on the federal government to expedite the commencement...

Idan ba mu yi ƙarin farashi ba to za a ga ba daidaiba –...

0
Masj kamfanonin sadarwa ta waya da data sun bukaci a yi nazari cikin gaggawa game da farashin kiran waya da na data duba da...

Yadda Kauyuka 50 Suka Watse da Turji Ya Yi Barazana, Jigon APC Ya Shawarci...

0
Tsoron rashin tsaro ya mamaye garuruwan Zamfara yayin da aka sanar da cewa fiye da kauyuka 50 a yankin karamar hukumar Shinkafi sun zama...

Kungiyar ACF ta bukaci a gudanar da bincike kan harin sojoji kan mutan-gari a...

0
Kungiyar tuntuba ta dattawan Arewa ACF ta yi Allah wadai da harin bam da sojoji suka kai wa al’ummar Silame a Jihar Sakoto, wanda...

PDP za ta fara zawarcin Kwankwaso domin ya sake komawa jam’iyar

0
Babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta ce nan ba da jimawa ba za ta tuntubi tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa kwankwaso,...

An kama matar da ake zargi da kai wa Bello Turji makamai daji a...

0
Bataliyar rundunar sojin Najeriya mai yaƙi da yan fashin daji a arewa maso yammacin Najeriya da ake kira da Operation Fansar Yamma, ta samu...

Gwamnatin Kano za ta shigar da fursunoni cikin shirin inshorar lafiya

0
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta shigar da fursunoni cikin tsarin inshorar lafiyarta a jihar domin samar musu da ingantaccen kula da lafiya kyauta...

Fadar Shugaban Ƙasa ga Gwamnan Bauchi: Ka janye kalaman barazanarka akan Tinubu

0
A ranar Litinin ne fadar shugaban kasa ta bukaci gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya janye abin da ta kira kalaman nasa na tada...

Gwamnatin Tinubu ta karɓi bashin Bankin Duniya bayan cika sharaɗin cire tallafin mai

0
Bankin Duniya ya danƙa wa Najeriya bashin dala biliyan ɗaya da rabi bayan gwamnatin Bola Tinubu ta aiwatar da wasu daga cikin tsare-tsaren tattalin...

Sarkin Musulmi ya bayar da umarnin dubin watan Rajab

0
  Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayar da umarni ga jama'a da su fara duban watan Rajab wanda ake kira watan Azumin Tsoffi...