Korarrun ma’aikatan CBN sun maka bankin a kotu

0
  Tsoffin ma’aikatan babban bankin Najeriya (CBN) da aka kora daga aiki a bara, sun maka babban bankin kasar a kotu.   A wata takardar kotu da...

Gwamnan Kano ya roƙi da a rage farashin kujerar Hajjin bana

0
  Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya roƙi Gwamnatin Tarayya da ta duba yiwuwar rage farashin kujerar Hajjin 2025 saboda matsalolin tattalin arziki...

ƊANYAR GUBA: Fita Ta 5 & 6

0
Book 1 page 5&6     Sai bayan sallar isha'i adaidaita ta sauke Nu'aymah a kan layinsu ta gangaro zuwa gidanta da ƙafa. A kulle ta tarar...

Sakataren Gwamnatin Sakkwato ya rasa ‘yarsa da jikokinsa 3 a Gobara a Sakkwato

0
Sakataren Gwamnatin jihar Sakkwato Bello Muhammad Sifawa ya rasa ‘yarsa Rabi'atu Bello da jikokinsa uku sanadiyar wutar gobara da ta tashi a daren ranar...

Bello Turji Ya Firgita Yana Buya a Ramuka Kamar Beran Daji—–Sojoji 

0
Kakakin rundunar Operation Fansar Yamma, Laftanar Kanal Abubakar Abdullahi ya ce Bello Turji ya dawo kamar beran daji yana buya a ramuka.  Laftanar Kanal Abdullahi...

EDUCATION: Gov Idris approves N585.4 Million Tuition Fees for 100 Kebbi Students in

0
The Kebbi State Government has disbursed N585.4 million for the payment of tuition fees for 100 students of Kebbi origin currently studying in various...

Abin fashewa ya kashe ɗalibi ɗaya da raunata huɗu a wata makaranta a Abuja

0
Wata mummunar fashewar bam ya faru a wata makaranta da ke wata unguwa a Abuja, inda ya kashe ɗalibi ɗaya kuma ya jikkata wasu...

Sokoto SSG loses daughter, 3 grandchildren,house help to fire incident 

0
The Secretary to Sokoto State Government, Muhammad Bello Sifawa, has lost his daughter, her three children and a house help to an early morning...

An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara

0
An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara Sojojin Bataliya ta 1 a Arewa Maso Yamma, ƙarƙashin 'Operation Fansan Yamma', sun kashe wani kasurgumin...

‘Yan Bindiga Sun Taso Mutanen Zamfara a Gaba, Sun Saka Haraji Mai Tsoka

0
  'Yan bindiga sun lafta haraji mai tsoka kan mutanen wasu ƙauyuka a jihar Zamfara. Ƴan bindigan da ke aiki a ƙarƙashin jagorancin wani tantirin...