CSO’s slams FG over harassment, threats against Amnesty international others
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Coalition of over 67 Civil Society Organizations in Nigeria has call on President Ahmed Tinubu led administration to end harassment,...
Sojoji sun kashe ‘yan ta’addan Lakurawa 6 a jihar Sokoto tare da kwato makamai
Dakarun hedkwatar tsaro na musamman na Operation Brigade sun gudanar da wani samame na hadin gwiwa kan 'yan ta'addar Lakurawa a karamar hukumar Gudu...
Gwamnatin Zamfara ta amince da daukar malamai 2,000 aiki
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da daukar karin malamai 2,000 aiki a makarantun jihar.
Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Alhamis yayin...
Dakarun Sojoji Sun Yi Bajinta, Sun Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda Masu Yawa
Dakarun Sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma sun farmaki ƴan ta'adda a jihohin Sokoto da Kebbi. Dakarun sojojin sun samu nasarar fatattakar ƴan...
Dambarwar masarautar Kano: A Kotun Ƙoli ma Sarki Sanusi ne zai yi nasara, in...
Fitaccen lauyan nan mai rajin kare ƴancin bil'adama , Femi Falana, SAN, ya tabbatar da cewa ko da an je Kotun Ƙoli, Sarkin Kano...
Bafarawa ya fice a jam’iyar PDP
Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bar jam'iyar PDP a wata sanarwa da ya fitar a Sakkwato.
Petrol Price Increase in Depot
The cost of petrol in Nigeria is expected to rise following a significant increase in depot loading prices on Monday.
Brent crude oil, the global...
Mun gaji ruɓaɓɓen babban layin wutar lantarki kuma dole ya riƙa yawan sauka –...
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce babban layin wutar lantarki na kasa zai ci gaba da sauka saboda "tsoho ne kuma ruɓaɓɓe ne".
Jaridar...
SERAP ta kai karar Tinubu da gwamnonin Najeriya 36 kan cin zarafin masu ta’amali...
Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa ta shigar da karar gwamnatin shugaba Bola Tinubu da gwamnonin jihohin Najeriya 36 a kotun ECOWAS...
Zamfara military airstrike killing of innocent civilians, one too many-Northern group
...calls for independent probe
By Abdullahi Alhassan, Kaduna
A Northern good governance advocacy group, Northern Star Youth Empowerment Initiative, NSYEI, has condemned the killing of innocent...










