Bayan Raba Tallafin Awaki, Gwamna Abba Ya Ware Biliyoyi don Auren Gata
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ware biliyoyin kuɗi domin shirya bikin aure. Gwamnatin ta ware N2.5bn domin gudanar da...
ƊANYAR GUBA: Fita Ta 15 da 16
ƊANYAR GUBA: Fita Ta 15 da 16
Page 15 & 16
A cikin ɗan lokaci rayuwa ta juya wa ma'auratan baya har abin da za su...
Kashi 70 abokan siyasa ta sun barni—Bafarawa
Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya koka kan yadda abokan siyasarsa suka bar goyon bayansa bayan daukar dogon lokaci ana tare cikin...
ZMSG Treats 1.1M School -Aged Children Suffering From Bilharziasis
By Aminu Abdullahi Gusau.
The Zamfara State government has treated over 1.1 million Children suffering from Bilharziasis, and 78, 000 persons were treated for soil...
Gov. Aliyu distributes N75m start-up capital to 500 persons in 4 frontline LGAs
Gov. Ahmed Aliyu on Tuesday distributed financial assistance of N150,000 each to 500 beneficiaries in four frontline local governments in the state.
The visibly elated...
LISSAFIN ƘADDARA: Fita Ta 11&12
LISSAFIN ƘADDARA
*ZAINAB SULAIMAN* (Autar Baba)
*DEDICATED TO SHAMSIYYA MANGA*
Not edited
P 11&12
yana barin gidan tayi daɓas a qasa tana kukan fili da na zuciya ita...
Farfesa Yusuf: Shaikh Gumi Ya Zargi Tinubu da Kama ‘Yan Adawa da Manufar Siyasa
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya yi gargadi ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan kama mutanen da ke sukar...
Gwamoni Sun Kira Taron Gaggawa bayan an ba Hamata Iska a Taron PDP
Jam’iyyar adawa ta PDP na ci gaba da fama da rikice-rikice tun bayan zaɓen 2023, lamarin da ya jawo hankulan gwamnoninta da sauran shugabanni.
A...
El-Rufai ga Bwala: Ko ina gwamnatin Tinubu sai na soke ta idan an yi...
Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya yi wa Daniel Bwala, mashawarci na musamman kan harkokin siyasa ga shugaban kasa Bola Tinubu wani martani.
A...
Gwamnatin Taraiya ta dakatar da kamfanin jiragen Max Air sakamakon haɗari a Kano
Gwamnatin Tarayya, ƙarƙashin Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa (NCAA), ta sanar da dakatar da ayyukan kamfanin Max Air biyo bayan wani...











