Ribadu ya nemi Naja’atu ta bashi hakuri kuma ta janye kalaman ta a kan...
Mai bai wa Shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, NSA, Malam Nuhu Ribadu, ya nemi Hajiya Naja'atu Muhammad ta ba shi hakuri a bainar...
Hon. Nasir Aminu Bala Ja’oji awards foreign scholarships to 20 Tarauni indigenes
By Ibrahim Hamisu, Kano.
In a major effort to promote education and global exposure, Honorable Nasir Aminu Bala Ja’oji has awarded foreign scholarships to 20...
2025 Hajj: Sokoto State Pilgrims Welfare Agency Seeks Deadline Extension from NAHCON
Preparations for the 2025 Hajj are in full swing, with at least 1,700 intending pilgrims from Sokoto State having made their initial deposits. The...
KAEDCO: Ana Fama da Matsin Rayuwa, an Kori Ma’aikata Kusan 1,000 a Kaduna
Al'ummar jihar Kaduna sun shiga duhu bayan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na jihar (KAEDCO) ya kori ma’aikata 900.
Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin ya fara...
Ka sani cewa wa’adin ka a matsayin Sufeto-Janar na Ƴansanda ya ƙare, MURIC ta...
Kungiyar Kare Haƙƙin Musulmai ta Ƙasa (MURIC) ta yi gargaɗi kan yiwuwar ƙarin wa’adin aiki ga Sufeto Janar na Ƴansanda, Kayode Egbetokun.
A cikin wata...
AMFANIN KANUNFARI A LAFIYAR MUTUM
KANUNFARI
Ana Jiƙa shi a ruwa adinga sha yana maganin ciwon ƙoda
Ana haɗa shi da tazargade a jika idan yajiƙu asha yana maganin infection
Ana jiƙa...
AMFANIN FUREN TUNFAFIYA GA MATA
```Za ki samu furen tunfafiya ɗanyen furen tunfafiya ki gyarasa in kin gyarasa saiki wanke bayan an wanke sa sai a babballe itacen dake...
ƊANYAR GUBA: FITA TA 17&18
ƊANYAR GUBA
Page 17 & 18
Tafe suke a hanya da misalin ƙarfe 8:30 na dare suna nufar titi, lungun da suke ciki ya yi tsit...
Masu rajin haɗa maja don kada APC na yin hakan ne don ba su...
Aminu Masari, tsohon gwamnan jihar Katsina, ya ce babu wata madafa a Nijeriya sama da jam’iyyar APC.
Masari ya yi wannan jawabi ne a jiya...
‘Yan Nijeriya su karɓa da haƙuri, amma ƙarin kuɗin wutar lantarki na nan tafe...
Olu Verheijen, mai ba da shawara ta musamman ga Shugaba Bola Tinubu kan makamashi, ta ce farashin wutar lantarki a Najeriya zai karu cikin...










