Rikicin Jihar Rivers: Kotun Koli ta yi watsi da daukaka karar da Fubara ya...
Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya shigar na neman tsige ƴan majalisar dokokin jihar...
Saraki ya bukaci a gaggauta janye sabon harajin kaso 4% na kaya
Saraki ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sake duba harajin da ake shirin sakawa, ya ce zai cutar da ‘yan kasuwa da masu sayan...
Kebbi to hold second mass wedding for 300 Couples
Governor Nasir Idris of Kebbi State has approved the release of N54 million as dowry for 300 couples to be married in the state's...
Halin da ake ciki bayan sace masallata a Sakkwato
'Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Bushe, karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto.
A yayin harin, 'yan bindigar sun...
Mun hallaka duk na jikin Bello Turji – CDS
Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, CDS, Christopher Musa, ya bayyana cewa an hallaka dukka manyan kwamandoji a sansanin shugaban ƴan bindigan nan Bello Turji.
Musa ya...
‘Yansanda sun kama Dalibi bisa zargin kashe abokin karatunsa a Nasarawa
Rundunar ƴansanda a Jihar Nasarawa ta kama wani dalibi na Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Nasarawa, bisa zargin kashe wani abokin karatunsa.
Mai magana da yawun...
2027: Umarnin da Aka ba Ministocin Tinubu daga Arewa kan ‘Yan Adawa Kafin Zabe
Wasu ministocin Arewa a gwamnatin Bola Tinubu sun fara fitowa fili don nuna goyon bayansu ga gwamnatinsa.
Ministocin sun dauki wannan mataki ne duba da...
TINUBU’S ’s POLITICAL MISCALCULATION AND THE NORTHERN CONSERVATIVE REALITY
ByDahiru Yusuf YaboPolitical & Security Analyst7th February, 2025.
Bola Ahmed Tinubu, a Lagos-bred politician, operates with a characteristic “Gara-gara” style—brash, assertive, and deeply rooted in...
Governor Yusuf Appoints Umar Farouk Ibrahim as Kano New SSG
By Ibrahim Hamisu, Kano
Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has appointed Umar Farouk Ibrahim as the new Secretary to the State Government (SSG).
The appointment...
An gurfanar da tsohon minista gaban kotu kan zargin yin lalata
Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da...










