An tsinci gawar ɗansanda a otel a jihar Ogun

0
An tsinci gawar wani ɗansanda mai muƙamin sifeto, mai suna Haruna Mohammed a dakin wani otel a jihar Ogun. Daily Trust ta tattaro cewa, ɗansandan...

Tambuwal ya faɗi dalilin da ya sa ‘yan siyasa ke barin PDP

0
  Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi magana kan yawan sauya sheƙar da ƴan siyasa suke yi a yankin Arewa maso...

Shari’a ce za ta raba mu da masu yi mana sharri da ƙage a...

0
Babban kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya yi watsi da iƙirarin da wani mutum ya yi cewa man da kamfanin ke sayarwa bai kai...

ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI

0
Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana. Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana...

Attacks On Zamfara APC:- Police Must Investigate And Arrest Those Who Are Directly Or...

0
By Aminu Abdullahi Gusau.  The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC is hereby unequivocally issuing a warning to all those who have...

Jami’an hukumar Immigration sun kama mai safarar mutane tare da ceto mata 2 a...

0
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa, NIS, reshen bodar Illela, Jihar Sakkwato, ta kama wani da ake zargi da safarar mutane, Sirajo...

Ƴan majalisar 3 sun fice daga PDP zuwa APC a Kaduna 

0
Mambobi uku na majalisar dokokin jihar Kaduna da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP sun APC. 'Yan majalisar sun bayyana cewa sun yanke wannan shawara...

Canada Ta Yi Martani kan Rahoton Hana Hafsan Tsaron Najeriya Shiga Kasarta

0
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan hana hafsan tsaron Najeriya shiga Canada, ofishin jakadancin kasar ta yi magana.  Ofishin ya ce akwai dalilai da ya...

Bayan Shan Suka, daga Karshe an Dage Taron ‘Qur’anic Convention’ da Aka Shirya a...

0
  Rahotanni sun tabbatar cewa an ɗage taron 'Qur'anic Convention' da aka shirya yi a Abuja a karshen watan Fabrairun 2025.  An dage taron ne wanda...

Gobara Ta Tashi a Ofishin Hukumar Zabe a Sakkwato

0
  An samu tashin wata gobara a ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da ke jihar Sokoto.  Gobarar ta tashi ne a ofishin...