'Yan bindiga dauke da makamai sun shiga kauyen Bimasa a karamar hukumar Tureta a jihar Sakkwato sun kashe mutum hudu sun jikkata Wasu da...
Nigeria’s former President, Dr. Goodluck Jonathan, will be one of the leading candidates to confront incumbent President Bola Tinubu, in the 2027 presidential poll,...
Maganar jingine makami da karbar sulhun zaman lafiya da babban dan bindiga Bello Turji aka ce ya yi, masu biyar harkokin tsaro a yankin...
An zargi wani sabon soja da aka ɗauka aiki, Dauda Dedan,  da caka wa ɗan sanda mai mukamin constable, Aaron John, daga rundunar ‘yan...
A kalla magidanta 50 ne ambaliyar ruwa ta shafa a karamar hukumar Tangaza a jihar Sakkwato, suna bukatar agajin gaggawa da tallafi daga wurin...
  Gwamnatin Sakkwato ta yabawa kokarin kungiyar 'Sokoto Professional Network' kan shirya taron horar da matasa 100  don su san dubarun zamani kan na'ura mai...
    Jami'iyar SDP a matakin jihar Sakkwato ta nisanta kanta kan wani taro da tsohon dan takarar gwamna a jam'iyar Sanata Abubakar Umar Gada ya...
Ruƙayya Ibrahim Lawal Sokoto. Kafar sada zumunta dandula ne da matasa suke dandalewa tare da bajakolin fasahohinsu imma nagartattu ko ɓatattun fasahohi, kazalika wuri ne...
Sokoto L-PRES Conducts Bid Opening for Remodeling of Sokoto Abattoir into a Climate-Smart Modern Facility. In compliance with World Bank procurement regulations and procedures for...
ANA BARIN HALAL....: Fita Ta 16 *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE*  *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* *PAGE* 16  Ina fitowa nagan su dukkan su a waje, wasu sun shiga...