(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Malam Abubakar Muhammad Atiku Walin Kalgo shi ne tsohon limamin sojojin Najeriya, yana daya daga cikin...
Daliban Makarantar Sakandiren Yauri 30 Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Su Rahotanni daga jihar Kebbi na nuna cewar akalla daliban makarantar Sakandiren Gwamnatin...
'Yan bindiga sun dasa nakiya a digar Jirgin kasa a Rijana inda daga bisani kuma suka budewa jirgin wuta. Jirgin ya taso ne daga...
Sarkin Musulmi Alhaji  Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaron kasa tare da shugabannin siyasa da su tashi tsaye wajen ganin sun murkushe duk...
Daga: Abdul Ɗan Arewa. Akalla fasinjoji 30 ne rahotanni suka ce pan bindiga sun sace su a kauyen Konar Barau da ke karamar hukumar Rafi...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Hussaini Yero. Sakamakon mawuyacin hali da...
Daga: Abdul Ɗan Arewa. Hukumar Sadarwa ta Najeriya, NCC, ta gargadi masu amfani da wayoyin sadarwa da kar su yarda a sanya Lambar Shaidar su...
  (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Kungiyar bayar da agajin gaggawa ta Red Cross da ma'aikatar jinkai ta kasa tare da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga muhammad  Ibrahim, Kano Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wasu mutane da...
El-Rufa'i Ya Bukaci Buhari Ya Ayyana 'Ƴan Ta'adda A Matsayin 'Yan Ta'adda Daga: Abdul Ɗan Arewa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya roki Gwamnatin Tarayya...