'Yán tà’àdda a jihar Katsina, sun kai harí inda suka kashe wasu mahalarta ɗaurin aure, tare da sace amarya da wasu mutane 17.
Kamar yadda...
Shugaba Tinubu Yana nan bai ɓata ba — APC Ga Peter Obi
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Lagos ta bayyana cewa Shugaban Ƙasa...
Former Sokoto State governor and senator representing Sokoto South, Aminu Waziri Tambuwal, has said he would welcome intervention by the international community in Nigeria’s...
Ƙungiyar Manoma Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tallafa wa Manoman Rani da Famfunan Solar — Ta Hannun Sabon Shugaba, Mohammed Magaji Gettaɗo
Ƙungiyar Manoman Nijeriya (AFAN)...
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Bauchi ta yi watsi da zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bala Mohammed da wasu daga cikin...
Mutane 12 sun mutu a kauyen Gada-Biyu da ke kan titin Abuja zuwa Lokoja bayan wata tirela mai ɗauke da gawayi ta buge mutane...
Jam'iyar NNPP ta jihar Jigawa a rasa wani jigo a tafiyar in da ya bayyana ficewarsa a wata takarda da ya aikewa jam'iyar a...
An hangi Akor Adams yana girmama marigayi Patrice Lumumba, Firayim Ministan farko na Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DR Congo), bayan ya zura ƙwallo a wasan...
By Muhammad Gazali Garba
The Sokoto State Governor, Dr. Ahmed Aliyu, has called on Muslims to intensify efforts in seeking religious knowledge. He described it...
Tsohon Gwamnan Sokoto Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya cika shekara 60 a duniya in da ya shirya wani taro domin murnar zagayowar ranar.
Manyan mutane...