Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta fitar da rukunin waɗanda ba za su yi aikin Hajjin 2022 ba.
A wata sanarwa da Hukumar...
'
'Yan bindiga sun sace mutum 11 a kauyen Illela dake cikin karamar hukumar Karim-Lamido a Jihar Taraba dake arewacin Nijeriya.
Wata majiya ta shaidawa manema labarai...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
TALIYA CUCUMBER SALAD
INGREDIENTS
Taliya
karas
koren tattasai
kokumba
albasa
kantum
maggi
mangyaɗa
METHOD
Da fari aunty na za ki samu tukunyar ki ki ɗauraye ki zuba ruwa ki ɗaura kan wuta,ki rufe...
By Aminu Abdullahi Gusau.
The Publicity Secretary of Senator Kabiru Marafa's faction of the Zamfara state chapter of All Progressive Congress (APC), Hon. Bello Bakyasuwa...
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu says his administration would not politicize security issues, rather more efforts will be made to further secure...
Daga Hussaini Ibrahim.
Tawagar shugabanni Kabilun mazauna cikin Jihar Zamfara, sun jadda goyan bayan su ga gwamna Bello Matawalle ,ga sabon mai ba wa gwamnan...
A jiya Alhamis babbar kotun kasa a birnin tarayya a Abuja ta daga sauraren karar da ke gabanta kan wane ne shugaban APC a...
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya rattaba hannu a wata sabuwar doka a yunƙurin sa na magance rashin tsaro a jihar.
Yahaya Sirika, Kwamishinan...
Daga Habu Rabeel, Gombe
Kungiyar arewar mu Duniyar mukungiya ce ta yan arewa dake da helkwata a garin Kaduna da aka kafa ta domin kare...
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan...










