Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Hukumar lafiya ta duniya tace akalla jami'an kula da lafiya 115,500 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar korona a cikin watanni...
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar kasar karkashin wata...
Kiki-kaka da ake ciki a maganar shugavbancin jam'iyar APC a jihar Sakkwato 'yan majalisar dokokin jiha su 13 daga cikin 15 sun mika takadar...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
INGREDIENTSTumaturtattasaitaruguawaramanjamagigishiritankalawashikayan ƙamshi
METHODDa fari zaki soya niƙaƙƙen kayan miyar ki,bayan kin...
By Habu Rabeel, Gombe.
Ahead of All Progressives Congress (APC) convention convener of Gombe women ambassadors, Tabitha I Sallah, have indicated interest to serve as...
Jam'iya mai mulkin Nijeriya APC ta daga babban taronta da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga Fabarairu 2022.
Wannan yana kunshe ne a cikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gwamnonin APC za su yi zama a ranar Talata kan su samar da matsaya a babban taron jam'iyarsu...
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa tafiyar da gwamnatinsa bai samu cikas ba domin yana cikin siyasar kasa dole ne a yi...
Daga Hussaini Ibrahim.
Gwamna Jihar Zamfara, Hon Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa, za su ba jahohin Sokoto da Kebbi gudunmuwar magunguna da wata ƙungiya...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce tsautsayi ne ya sanya ya dawo ya ci gaba da yin siyasa a matakin...











