Jam'iyar APC ta samar da wani tsari na raba muƙamai tsakanin ɓangarorin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sanata mai wakiltar Kano ta...
GUDALIYA
"Yarinya wai wa kike yiwa dariya ne?"Dattijon ya faɗa yana kallon yarinyar da take ta faman dariya har da kwanciya a ƙasa.Sai da ya...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
CHIN-CHIN
INGREDIENTSFlour 3 cupsBaking powder 1/4 tspPowdered milk 1/4 cup1EggSugar 1/2 cupButter 100g/7 tspLiquid milk/water 90/100ml 6-7...
As the Kebbi State Independent Electoral Commission, KESIEC, conducts local Government polls this Saturday in all the 225 wards of the 21 local Government...
Gwamnonin PDP Sun Nemi Tambuwal Da Ya Yi Murabus
Sabuwar rigima ta kunno kai in da wasu gwamnoni ciki har da gwamnan Rivers Nyesom Wike...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
Yanda Za Ki Haɗa FRIED MACARONI Ta Alfarma
INGREDIENTSMacronimanyaɗakorikara fishtumaturlatas ko lansirmaggi gishirikayan ƙamshi
METHOD
Dafarko aunty na zaki ɗaura tukunyar ki kan wuta,kisa ruwa...
Daga Hussaini Ibrahim.
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Alhaji Aliyu Abubakar, a ranar Talata, ya ce,binciken alkalumma da aka gudanar a jihar ya nuna cewa...
‘Yan majalisar Jihar Zamfara sun fara shirye-shiryen tsige mataimakin gwamnan jihar Mahadi Aliyu Gusau a wani sabon yunkuri da suka soma bayan na baya...
Akalla akwai gwamna 14 da dukkansu kansu ke goyon bayan takarar shugaban kasa ta jagoran jam'iyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a 2023.
Tsohon dan...
BASAKKWACE'Z KITCHEN
SOYAYYAR SHINKAFA
INGREDIENTS
Shinkafa
Karas
Koren wake
Tattasai
Attarugu
Albasa
Magi
Kori
Garin tafarnuwa da citta
barkono
butter
METHOD
A ɗora tukunya da ruwa a cikinta har sai ya tafasa sannan a Ɗauko shinkafa a wanke...












