Daga Hussaini Ibrahim.  Tawagar  shugabanni Kabilun mazauna cikin Jihar Zamfara, sun jadda goyan bayan su ga gwamna Bello Matawalle ,ga sabon  mai ba  wa gwamnan...
  A jiya Alhamis babbar kotun kasa a birnin tarayya a Abuja ta daga sauraren karar da ke gabanta kan wane ne shugaban APC a...
  Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya rattaba hannu a wata sabuwar doka a yunƙurin sa na magance rashin tsaro a jihar.   Yahaya Sirika, Kwamishinan...
Daga Habu Rabeel, Gombe Kungiyar arewar mu Duniyar mukungiya ce ta yan arewa dake da helkwata a garin Kaduna da aka kafa ta domin kare...
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan...
By Ibrahim Hamisu, Kano. Kano State Deputy Governor Dr.Nasiru Yusuf Gawuna has appreciate the Centre for Dry land Agriculture (CDA) Bayero University Kano for training...
  Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin dan ta’adda, wanda ya ke...
    Jamhuriyar Turkiyya ta bayyana aniyar ta na taimakawa gwamnatin jihar Jigawa wajen bunkasa sana'ar noma.   Jakadan Turkiyya a Najeriya Hidayet Bayraktar ya ba da wannan...
Daga Hussaini Ibrahim.   Gamayyar kungiyar Daliban Arewa ta tabayyana cewa ayyukan ‘yan ta'adda  na faruwa ne sakamakon rashin kishin kasa, da rashin gaskiya da talauci...
    Matsalar karancin Man fetur da ake fama da ita a Nijriya, jihar Sakkwato abin ya ta'azara al'ummar sun shiga cikin halin wahala musamman a...