Shanyewar ƙafa matsala ce da ke faruwa sakamakon lahani ga jijiyar laka da ake kira da 'sciatic nerve' wace ke kai saƙonni zuwa wasu...
  Ministan Ilimi a Najeriya, Adamu Adamu, a ranar Alhamis, ya ce alhakin kungiyar malaman jami’o’i ne ta biya daliban jami'a diyyar lokacin da suka...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Jam'iyar adawa ta YPP a jihar Sakkwato ta musanta maganar da ake yadawa a gari...
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya amince da mayar da ma’aikatan kananan hukumomi albashin kananan hukumomi zuwa kananan hukumominsu.    Kwamishinan kananan hukumomi da cigaban al’umma na...
  Wata babbar kotu a jihar Adamawa da ke Najeriya, ta yanke wa wani dan damben gargajiya hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda ya kashe...
Kwamitin majalisar wakilai kan asusun jama'a yana binciken ma'aikatar noma kan bada kwangilar da aka ce ya kai kimanin Naira biliyan 18.9 ga kamfanoni...
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya ce suna da yaƙinin samun nasara a babban zaɓen 2023 duk da tarin ƙalubalen da ƙasar...
  Kamfanin jirgin sama na Emirates ya sanar da cewa zai dakatar da jigila a Nijeriya daga ranar 1 ga watan Satumbar 2022. BBC Hausa ta...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da naɗin Abdulmumin Jibrin Kofa da Ladipo Johnson a matsayin jami'an yaɗa...
Majalisar dokokin Jihar Adamawa Hukumar ta umarci gwamnatin jihar Adamawa da shugabannin kansilolin Shelleng, da Guyuk, Numan, Demsa da Lamurde da su kai kayayyakin...